Bamu shiga shafin mujallarfim.

Started by Anonymous, March 18, 2002, 05:51:42 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Anonymous

Assalamu alaikum.
   Muna murna kwarai da samun wannan fili mai albarka, madallah.
 Bayan haka ina so ku isar mani da kukanmu ga Kanoonline publications. Wato duk masu fahintar harshen hausa da suke kasashen waje suna jin dadin karanta MUJALLARFIM. Musammam wannan mujallar ta karawa Kanoonline farinjini. To amma sai gashi yanzu bama iya shiga shafin balle mu karanta.Kome ya faru? Kuma ko an shiga ba a ganin hotunan sai dai guraben hotunan.
      MU dai muna ROKO ku duba ku gyara don yana karawa HARSEN HAUSA MARTABA.