The ceiling story

Started by queen, August 09, 2004, 06:45:10 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

queen

Wani mutum ne ya ci bashin abokin shi lokacin biya ya yi ba shi da kudi,sai ga mai kudi ya biyo sawun kudin shi.Nan da nan sai mutumin ya shiga gida ya ce da dan shi zan shiga cikin ceiling idan wannan mutumin yazo ka ce nayi travelling.Sai da mutumin ya shiga gidan sai ya ce''kai ina baban ka?''  yaro ko yace'baya nan tun 2wks ago,nan dai su kayi ta jayayya daga karshe har mutumin zai tafi sai yaron ya kara magana, nan dai mutumin ya harzuka ya ce''YOU ARE SILLY'' taf di jam inji yaron,baba ai kawai ka sauko dan ya gane kana cikin ceiling.Nan fa uban ya dirgo sukai ta fama..............

beautilicious

oky i dont get dat!!!! :?  xflain flease
...it takes agreat deal of courage to stand up to ur enemies, but a great deal more to stand up to ur friends..." Aaysha

mlbash

GOOD! RAN SARAUNIYA YA DADE ZAFA MU TSIGE SARAUNIYA NIDA SARKIN FADA; DAN KAUYE DOMIN KUWA BA'A KULA DA MU YADDA YA KAMATA :lol:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable