Hausa mai ban haushi

Started by Alimi, January 06, 2009, 04:42:35 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Alimi

Yau da nike karanci wata mujalla sai na ga wannan jimla: "... to wallahi sunansa cinnaka daidai da murjewa." To, ko da na yi tunani sosai ban cika fahintar ma'anar wannan karin magana ba. Akwai wani wanda zai iya taimakeni? An gode fa!

Dan-Borno

yallabai barka da isowa wannan zuaren, kuma da
yardan Allah sarauniyar hausawa na wannan dandalin
zata baka amsa mai gamsarwa nan ba da dadewa ba
ina myself?
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Bajoga

Quote from: Dan-Borno on January 06, 2009, 06:22:59 PM
yallabai barka da isowa wannan zuaren, kuma da
yardan Allah sarauniyar hausawa na wannan dandalin
zata baka amsa mai gamsarwa nan ba da dadewa ba
ina myself?

:), myself, you have to say something gaskiya, saboda an baki wuri tare da girma wanda ya dace da ke, DB kayi gaskiya sarauniyar hausawa na nan, Let us wait 4 a moment  :).

myself - bismillah.
HASBUNALLAHI............