Wheres IBB................
Tunda aka shafa fatiha bai leko ba
To dai gani Amarya ta kulle ni a daki, Allah ya tema keni na gano inda take ajiye mabudin, na mude na leko. Kina lafiya dai ince? Thanks for the concern
Concern dinta kadai zaka duba?

Welcome back.
To kaima kayi cigiya tane? To thank u for your concern and everyone who cares.
Wai ina Danborno ne bai dawo daga Hajji ba?
Husnna ko laifi kuka mata ne ni na dade ban ganta ba?