Cigiya 'yan uwa

Started by Ihsan, January 31, 2003, 11:14:36 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 4 Guests are viewing this topic.

Dan-Borno

Quote from: Bakan~Gizo on January 12, 2010, 04:26:22 PM
Wa kake jira? Ni, ko bagaruwa, ko amarya? ;D
Quote from: gogannaka on January 12, 2010, 11:46:26 PM
LOL,Duka.

Bakangizo, mun shirya masa yar shuwa a Maiduguri
kuma yanzuma yana Borno yazo zance
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

bakangizo

Quote from: Dan-Borno on January 13, 2010, 05:36:22 PM
Quote from: Bakan~Gizo on January 12, 2010, 04:26:22 PM
Wa kake jira? Ni, ko bagaruwa, ko amarya? ;D
Quote from: gogannaka on January 12, 2010, 11:46:26 PM
LOL,Duka.

Bakangizo, mun shirya masa yar shuwa a Maiduguri
kuma yanzuma yana Borno yazo zance


Allah? :o To abu yayi kyau. Ko nima in dan matso ne? Naji an ce 'yan shuwa-shuwan nan fa ba dama

maikyau

Wallahi bakangizo ka bi a hankali saboda shuwa idan ka aure ta baka sake wani auren and ance da wuka ake kawo su gidan miji. DB true or false?

Bayya

salam,
babu dogon bincike, na dai dawo.

Thank you DB, for the concern.
Amma ina Ummu Tamim?
Some dreams do come true

gogannaka

UmmuT din nan fa ta dade bata zo ba.
Allah ya sa dai lafiya.

Welcome back bayya. Ko dai tun daga hajjin nan baka dawo ba sai yanzu?
Shekara biyu....wai!!!
Surely after suffering comes enjoyment

Bayya

Kaga fa shi yasa nace ban da  bincike, Gogan.
Some dreams do come true

bakangizo

Bayya,

kya huwa nahi bullowa forumma ek shekara?

Bayya

B/K,
Gogan dai yace 2 years, amma ni nasan ba a kai haka ba.
Anyway, na dai dawo lafiya.


Some dreams do come true

Dan-Borno

marhaba bayya.

where is TukurTukur
where is Ibro2g and Muhahahahaha
where is Bee
where is Hafsy_Lady
where is Baruti Kamau

IBB, send them personal message to come out
from their hiding place before we go out hunting
them.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

IBB

An gama. Zuma (Bee), Dhujal (1/2 see) and Tucor (Tukur) will be hit with my message as soon as I hit the nter KEY

sAI sUN bULLO
IHS

Muhsin

Salam,

Wayyo jama'a; kun tuna min da Bee dita. Please come back, dear.

More-over, we nearly no longer bear the absence of members like Ibro2g and his Rahima, Myself, Ummita and many others. Hope you are all doing just fine.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

@GGNK,

Say it kada ta kashe ka. ;D ;D ;D
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

bakangizo


IBB

IHS