News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

PUT UR EID/SALLAH MUBARAKS HERE

Started by ummita, February 04, 2003, 11:40:46 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

amira

*Each day is definately defining me and finding me*

Jibo

Kash! Wallahi! Kun ga! Allah dai Ya taimaka! Allah Ya tsare1
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Dan-Borno

Aham hmmm hmmm, mun dawo daga yawon sallah and
have a lot for the forum.  Ina fatan duka jama'an mu mun
yi sallah lafiya, even though, some sighted the moon today
1st October, so, 2nd October is there eid day - Alla yasa
mu dace.

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Jibo

DB, Allah dai Ya sa ba kaci wani mugun irin wanda naci ba! Wash Allah cikina! Kai ina zuwa,....
Wai don Allah wa yace a kulle kofar nan ne. Allah Ya saka min! OOPHS! DB kul kaji wannan maganar! :-X :-X :-X :-X :-X :-X
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Dan-Borno

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

IBB

Eid mubarak to the management of kanoonline and its members.

Allah kara maimaita mana. Ameen.

From
IBB
IHS

Jibo

Quote from: Dan-Borno on October 01, 2008, 08:45:14 PM
;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D

Wato DB har da dariyar mugunta ko! Ba komai Allah Zai kamaka kaima! Bari dai kaci goron da Myself ta bayar na barka da sallah. Don naji kace zakai cin mugunta, tunda kaga banza ta fadi! Zan rama! Da ma GGNK yana kume da kai, ka kira shi gwauro, kayi mishi tonon silili! >:( >:( >:( >:( :P
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Dan-Borno

GGNK is even proud to be tagged GWAURO, kasan har an
bashi AWARD a maaikatarsu, while everybody is preparing
for the weekend, GGNK is going no where saboda babu mata
and it fetches him a lot of dollars.

DId you mean YOURSELF OR KLINE MYSELF? as far as i am
concern Kline MYSELF ba zata bada goron sallah ba saboda
hannunta akwai SUPER GLUE, gwanda gwanda UMMITA my
little daughter.

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Jibo

Lallai DB baka san abin da ake ciki ba! Ai tuni Myself ta wanke hannunta da azumi. Wannan 'super glue' din ya fita. Yanzu hannunta kamar rariya yake indai maganar bada goron salla ne. Je ka 'previous page' na wannan thread din ka gani har da na aure zata bayar! Allah dai Ya SA GGNK ya samo wata bazawarar, amma fa ba irin ta Muhsin ba! ;D ;D ;D ;D :D :D :D :P
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Tukurtukur

#129
kasan ggnk baya da kiriniya irin na muhsin. budurwa sak ne ggnk zai samu.
ya zo gidan mu ya zaba.

IBB

Aa Oga Tukur nifa? Ai nima gwauron ne, to ya inzo gidan naku in zaba nima? I need a spare
IHS

Jibo

Quote from: IBB on October 02, 2008, 07:35:41 PM
Aa Oga Tukur nifa? Ai nima gwauron ne, to ya inzo gidan naku in zaba nima? I need a spare
To ka ganiko? Ka na yi wa GGNK albishir ga IBB yayi caraf yace shi ma yana so. Ashe dai gwaurayen da yawa. Ya kamata ka ba wanda ya san darajar mata ne aure ba gwauro ba! Ka san gwauro danyen hannu ne bai saba ba sai anyi ta fama kafin ya dau hanya. Amma in kaki to! Ga DB yana son kari! Muhsin kuwa a barshi ya farfado tukuna, hankalinshi ya dawo jikinshi! ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

gogannaka

LOL,
DB ka ci abinci (inji muhsin).
A gaskiya duk forum dinnan bani da masoyi kamar TKTK.
Su IBB manya,wato har spare kake so?

DB ka daina kiran myself kankamo fa don tayi min alkawarin goron aure,har huhu goma.
Husnaa aw aunty Husnaa kuma za ta dau nauyin buga kati da alawa.
Surely after suffering comes enjoyment

*~MuDa~*

Yanzu dan Allah ba wanda zai aiko mun ko da goro ne saboda Allah? To ni zan baku kunya, koya na bashi dubu biyar just send in your account number and your ATM details..lol (he grins)!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

HUSNAA

Quote from: *~MuDa~* on October 03, 2008, 06:30:48 PM
Yanzu dan Allah ba wanda zai aiko mun ko da goro ne saboda Allah? To ni zan baku kunya, koya na bashi dubu biyar just send in your account number and your ATM details..lol (he grins)!

Hehehe Muda, na so those international 419ers dey do. "give me ur acc no. I get 25 million left unclaimed in republic of chad and i want to get it out" hahahahaha ;) ;) ;) ;)
Ghafurallahi lana wa lakum