Karin magana

Started by Nuruddeen, June 15, 2004, 09:32:15 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 5 Guests are viewing this topic.

Nuruddeen

Duniya juyi juyi.....

Ba ruwan arziki da mugun.....
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

dan kauye

katsar asali neman dalilil da(son) bana ka ba kace naka


ba'a mugun sarki.....

dedan wani karkataccen wani(1 man's meat....)

ALLAH ya san nufin jaki da be bashi kaho ba......kai i cud go on & on & on......but sha make i pump brake here...peace ya
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

straightalkin

laifi tudu ne. sai ka hau naka ka hangi na wani.

da ba'a san asalin kaza ba sai tace daga Masar take.

dan kauye

Quote from: "straightalkin"laifi tudu ne. sai ka hau naka ka hangi na wani.

da ba'a san asalin kaza ba sai tace daga Masar take.



emana laifi tudu ne shi yasa kike taka naki ki hango nawani ko...lol?


little point of correction if u dnt mynd,d saying goes thus: da ba'a san asalin balbela ba da se tace daga masar take.....dis saying waz made in respect wit balbela's feather colour u know its kinda whytish  and.....!....peace ya!
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

Anonymous

to dan kauye thanks for the correction. ka san mu yan birni hausar tamu bata cika ba.  however there is one which i remember which ends like this
....................... an ce da uban miji kafiri!

straightalkin

Quote from: "Anonymous"to dan kauye thanks for the correction. ka san mu yan birni hausar tamu bata cika ba.  however there is one which i remember which ends like this
....................... an ce da uban miji kafiri!


that was me - forgot to sign in!

dan kauye

Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

Shiekh

sabo da kaza baya hana asha romon ta.

hangen dala ba shiga birni ba.

gimbiya_as_a_guest

an in tashi shi yasa mai ciki ta haihu a gaban murhu :D

Abin mama ki kare da tallan tsire ( I love this one)

Nuruddeen

Ya ya zanyi da raina in ji....

Duniya rawar yammata....
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Anonymous


bakangizo

Albarkacin Kaza --- Muka ci kwai
Wutsiyar rakumi --- Dama gajere ne!
Komai nisan jifa --- Bindiga ta wuce ta
Inna ta zagaya, baba ya zagaya basu gamu ba---Wani ya buya!

neozizo

kallo ya koma sama.....
shaho ya dauki dan giwa.
:o  

Duk wanda ya hau motar Kodayi
.....zai sauka a tashar wulakanci!
:oops:

abun nema ya samu.......
matar falke ta haifi jaki
:D

Dokin mai baki.........
yafi gudu
:wink:

Banza a banza........
Kare a PDP!

mlbash

t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

lawsay

KARE DA KUDINSA SAI YASHA ...........................

RANA BATAKARYA SAIDAI ......................... KUNYA

KAWAR ZAGI KASUWA...................
Y NAME IS LAWAL IBRAHIM KATSINA