Assalamu alaikum;Ramadan Mubarak!I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.Amin Summa Amin.Ramadan Kareem,
0 Members and 2 Guests are viewing this topic.
Ai nima ban sani ba Anyway, wai wa yafi son banza ne tsakanin da Alti na cikin labarin "Kuda wajen kwadayi..." da kuma Ladan na cikin labarin "Yaro bari murna..."?
I bought the book last year book 1-3. I'v finished it. I manage to download book 2 online. I read and translate to my wife and friends around here who dont understand Hausa and they love it.Quote from: IBB on December 19, 2009, 12:06:22 AMAkwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?Yes, the answer i believe is week or the creation of the earth.
Akwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?
IBB a " Alheri Dankone baya faduwa kasa banza", akwai wani sarki wanda bayinsa mata suke tayi masa hidima. Yaya sunan wannan sarkin? A labarin "Mai arziki ko a Kwara ya sai da Ruwa", yaya sunan Yaron da Inna ta shafa? Dan dagaji!!! Bari na gani ko zaka canka. Lol!!!