DROP YOUR GORON SALLAH IN THIS "KOKO"

Started by mlbash, November 11, 2004, 10:29:34 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

precious

Ko kuma dai 'yar jalopy din nan da kake shiga ce ta ke bukatar kanikanci :lol:

mlbash

Quote from: "kitkat"
Quote from: "precious"indan nayi hushi shi  cooking forum din ma kanshi zai fara taso wa daga kunyi loggin in.

That explains the burning smell I perceived when i logged on. I thought it was a short circuit in my laptop :lol:  :lol:

HA HA HAAAAA!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!!! DON'T TELL ME SHE USE TO BURN DOWN HER COOKIES!
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

mlbash

Quote from: "precious"toh da dai bazan ansa kai da kitty ba amman dai tun da abin ya kai da za a fara zagin culinary skills dina ...toh hankali fa!don indan nayi hushi shi  cooking forum din ma kanshi zai fara taso wa daga kunyi loggin in.
Kuma mlbash ina zaton Ihsan ce ta ke yi ma sinasir,ita ma kuma na ga kwanan nan neman sinasir din naka ya kore ta.
Kitty kat ,precious is really from Kanon Dabo-kun sani,na sani, sai kaka.toh toh toh....(shata dai bashi da copyright,ko?)


COPY RIGHT KAI! KIMA FARA SHIIN BIYAN TARA! :lol:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

kitkat

Quote from: "precious"Ko kuma dai 'yar jalopy din nan da kake shiga ce ta ke bukatar kanikanci :lol:

A'to zakaran ka rakumin ka.  Kada fa wataran a nemi motar zuwa anguwa a rasa, kuma marsandin mlbash tana wurin sabis!!  

Kowa dai da ranarsa :lol:

Anonymous

ouch!
Bari dai na je na karkade 'yar tuareg dina na fito da damara don dai na ga abin sai da shiri.jiya culinary aka tabo yau kuma kafa ta.Hmm bari ma dai nayi sabon damara.Maybach dinnan da ke boye zan dauko.ina jin ranar da na fita da ita last na ga wani dan kauye ya ci tuntube garin kallo na.Allah ya sa da tint.
by the way wallahi i no know wetin be maybach.Kitty i will follow u go automotives so u can explain-or better yet post a picture of it.wannan wuri dai ba goron sallah a ke bayar wa ba sai....kawai ake yi min.
so if you people are not giving any goron sallah,abeg no visit this place again.
and thats an order

mlbash

Quote from: "kitkat"
Quote from: "precious"Ko kuma dai 'yar jalopy din nan da kake shiga ce ta ke bukatar kanikanci :lol:

A'to zakaran ka rakumin ka.  Kada fa wataran a nemi motar zuwa anguwa a rasa, kuma marsandin mlbash tana wurin sabis!!  

Kowa dai da ranarsa :lol:


gaskiya fa kitkat, kuma dama ance da tsohuwar zuma ake magani!
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable