Forum > Hausa Music and Poetry (Kade-Kade da Wake-Wake)

Wasan Hausa Ya Sabama Hankali

(1/6) > >>

Sirajo Ibrahim:
'Yan wasan Hausa Na wannan karni sufara kaucewa dokoki da kaido jin wansan hausa Mu sammamma Al'adum Hausawa, Yaza a yi a ciyo kansu
a kuma dorasu su daidaitu kan al Adummu na hausawa?

salizone:
Gaskiyar ka, amma ni yadda na dauka lokaci ne, kuma zai wuce da sannu za a zo lokacin da za su canja su koma yin irin wanda kake ganin shine daidai, don da haka ci gaban wasan kwaikwayo ke farawa a ko ina.
Ina nufin yana farawa ne daga kwaikwayon wasu.

mlbash:

--- Quote from: "salizone" ---Gaskiyar ka, amma ni yadda na dauka lokaci ne, kuma zai wuce da sannu za a zo lokacin da za su canja su koma yin irin wanda kake ganin shine daidai, don da haka ci gaban wasan kwaikwayo ke farawa a ko ina.
Ina nufin yana farawa ne daga kwaikwayon wasu.
--- End quote ---


 gaskiya ban yarda da kai ba. domin kuwa daga yadda take taken su yake gamai hankali da hangen nesa, wallahi kiris suke jira su fada ramin kura! ina fata ka gane inda na nufa. ina ganin lailai ne gwamnati ta kara dagewa ka kula da tsarin hausa fim kafin lokaci ya kure mana. domin kuwa idan mu mun tsira, tofa kannanmu da 'ya'yenmu na tasowa!
 ALLAH ya shirye mu.

salehjnr:
A gaskiya dai a duba a gani domin yadda abubuwa suke kasancewa game da yana yin fina-finan hausa abin sai dai addu`a kuma gaskiya batun wai zasu daina (lokaci ne) bai ma taso ba, domin in aka yi la`akari da yadda indiyawa suka soma to za ka tarar cewa lallai in ba an dauki matakai ba to lallai wataran za muyi da na sani, domin tarihi ya nuna cewa farkon fara fina-finan indiya, kusan ba a samun mace ta zama jarima, sai dai ayi wa namiji kwalliyar mata ya rika acting kamar mace saboda tsabar al`ada da kunya irin tasu amma sannu a hankali sai gashi yau indiyan fim ya zama tamkar fin din America. saboda haka muyi hattara, domin hausawa sun ce tafi dai Guga................

mlbash:
duba min hanya abokina!

Navigation

[0] Message Index

[#] Next page

Go to full version