News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Daily Ramadan

Started by *~MuDa~*, September 23, 2006, 05:34:31 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Dante

@jibo: dont forget "goma ta marmari, goma ta wuya & goma ta daukin sallah".
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

Jibo

Quote from: muntata on August 27, 2009, 05:18:36 PM
@jibo: dont forget "goma ta marmari, goma ta wuya & goma ta daukin sallah".
Goma ta daukin Sallah ko goma ta d'okin sallah? To muna na marmai ko?
Yau AZUMI 7 KO? aKWAI MASU TAKWAS KO SHIDA?
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

LOL ;D Jibo.

Bana ai dispute din kadan ne.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Goma ta marmari ta wuce yau zamu je tashe! Ina DB ya ke kasan zamu je kamen gwauro ko?!
Muhsin ka hada yar gangarka?
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Da zan kada wa GGNK?

Ka fada mana...

Na tuna har da Muda kace min ko? :D
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

gogannaka

Hmmm,sai dai kuyi ku kadai.
Ni birnin calaba zan wuce nayi ragowar azumin.
Na huta da matsi irin na su Jibo,DB,Muhsin da sauran su.
Daga nan ma in luluka zuwa Ghana ko na samu sa'ida.
Haba!
Surely after suffering comes enjoyment

gogannaka

Jiya wani decking da nayi da sahur ba magana.
Couscous da shinkafa da miyar cabeji and cauliflower ta sha hanta.
Wajen plate biyu nayi saboda da bude baki koko kawai na sha da alala.

Har yanzu da garau nake ji.Alhamdulillah.
Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Quote from: gogannaka on August 31, 2009, 03:39:44 PM
Hmmm,sai dai kuyi ku kadai.
Ni birnin calaba zan wuce nayi ragowar azumin.
Na huta da matsi irin na su Jibo,DB,Muhsin da sauran su.
Daga nan ma in luluka zuwa Ghana ko na samu sa'ida.
Haba!

Kayi ka gama. ;D ;D ;D
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Dan-Borno

Quote from: Jibo on August 31, 2009, 12:36:26 PM
Ina DB ya ke kasan zamu je kamen gwauro ko?!

kwantar da hankalinka baba jibo, ai tun da asuba nake gasa
kalangun nawa saboda tayi zaki sosai.  kuma ba calabar mutum
zai gudu ba ko a cikin gidan senator liyel imoke ka buya zamu
fiddo ka wallah.

find below our itinerary as from wednesday, no shaking.

1.  Nura Jibo, kasan wannan shine kaftin na gworaye mai yan
    mata dubu, zamu kada masa kalangun yarbawa da na mutanen
    yemen tare da algaitan barebare - emtl shine zai yi jagoran wanna
    tawaga.

2.  Gogannasu shine farfesan kimiya na goraye, zamu kai masa nasa
     ziyarar tashe ranar alhamis kuma da rana tsaka zamu yi masa,
     shi kuma zamu kada masa kalangun katsinawa da na sakkwatawa,
     yan matan dan indo zasu yi mana amshi, jagorar wannan tawaga
     kuwa shine akramakallu hafizu aminuddeen kanawi bamalli tare da
     taimakon admin.

3.  hafsee, ko da shike ta gudu ta bar ladanta, amma already mun nata
     tawaga da zasu kaimata tashe ranar jumu'a dab da shan ruwa.  ita
     kuma za'a kada mata kalangun nufawa da algaitan bauchi.  jagoran
     wannan tawaga kuwa shine bakangizo.

4.  muhsin, yaron aunty, dan autan kanoonline, shi kuma za a kai masa
     ziyara misalin karfe 8 - 9 na daren assabar, za a hadu a kofar amininsa
     dan-mai-gona saboda shine zai yi jagorar inda za a same shi.  shi kuma
     za a kada masa imported kalangu wanda za a kawo from LIMBO na
     musamman daga gun auntinsa.  mun samu gudumawar algaita daga
     fadan mai girma sarkin gombe via durbi, muna jiran waduz ya kawo mana.

5.  legendary wazirin kanoonline, khalilul village square kuma gagara yan boko
     shine gobron mu na biyar a jerin ziyara.  ba tare da bata lokaci ba
     zamu je tashe ranar lahadi misalin karfe 3 na yamma kafin la'asar a kofar
     sarkin zazzau, already, mutanen kano sun dauki nauyin kawo kalangu
     daga wudil, albasu, gawuna, tashan alade, warure, da kuma kura.
     jagoran wannan tawaga kuma itace aminiyar kanoonline kuma auntyn
     dan auta malamar fasaha da kimiya - husnaaaaroooo, ba sassauci gun
     guda pls.

6.  daga karshe, za a hallara a kofar oga admin saboda addu'ar fatan alheri
     wa chit-chat administrator muda saboda niyyarsa ta fito fili baro-baro
     sai dai amma har yanzu dai an kaf kaf, though za a dan kada masa garaya
     amma.

A sha ruwa lafiya
;D
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

bakangizo

Quote from: gogannaka on August 31, 2009, 03:43:41 PM
Jiya wani decking da nayi da sahur ba magana.
Couscous da shinkafa da miyar cabeji and cauliflower ta sha hanta.
Wajen plate biyu nayi saboda da bude baki koko kawai na sha da alala.

Har yanzu da garau nake ji.Alhamdulillah.

Da gaskiyar ka. Ni da naje na dauki shawarar Husnaa da Jibo wai wani "best sahur is tea and slice of bread", ai ban ji da dadi ba ::)

Jibo

@ DB Ka kyauta da wannan jadawalin tashe. Kuma ai ko a Ghana ana tashe ko?!
Muhsin ma yana da buzun tashi ko? In dai zai dauki tawagarmu ai sai san barka!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

LOL ;D DB and Jibo.

Muhsin is just a small kid who knows nothing concerning marriage. :)
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

gogannaka

Quote from: Muhsin on September 02, 2009, 01:37:50 PM
Muhsin is just a small kid who knows nothing concerning marriage. :)

So also is gogannaka  :)

DB and Jibo....carry your wahala go.
Surely after suffering comes enjoyment

Jibo

Quote from: gogannaka on September 02, 2009, 03:54:14 PM
So also is gogannaka  :)
DB and Jibo....carry your wahala go.

Considering the statements above and the age of the author, we have every right to call him  Gwauro!
And to make him dance the traditional Gwauro dance! Zai zagaya gari ko? DB!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Dan-Borno

Gogannaka did not stop at Calabar, he was sighted at Cotonou
boarders - ikon Allah, duk gudun aurenne haka?
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak