I am sorry to announce that we are unable and no longer accepting new members for this forum...
0 Members and 5 Guests are viewing this topic.
Can't say.
Salam! Today I am having a troubled stomach!
To...me ka ciyo kuma, Jibo?Nima rannan da na kwashi taushe sai da nai ta zagawa.
Quote from: Jibo on August 27, 2009, 10:41:00 AMJibo, ko ka hau kosai mai yaji ne kuma ka dora sweet juice akai? Allah sawwake.Ai kai dai bari kawai! Wani magani nasha wai maganin yawan hutu! Amma ka ga bayan minti talatin sai kawai...!Today, sai a hankali, an tashi ana ruwa tun asuba! I am very very cold!
Jibo, ko ka hau kosai mai yaji ne kuma ka dora sweet juice akai? Allah sawwake.
LOL @ Muhsin,ina kayi ta zagawa?Ya kake bada maza ne? Kada fa su 'ehem ehem' su karanta".
Ai kai dai bari kawai! Wani magani nasha wai maganin yawan hutu! Amma ka ga bayan minti talatin sai kawai...!Today, sai a hankali, an tashi ana ruwa tun asuba! I am very very cold!