Idan mutum yana son ya huta, ina ya kamata
ya tafi ne tsakankanin wadannan garuruwan
1. Dubai
2. Malaysia
3. Jeddah
4. Qatar and
5. Iraq ?
[colo=blue]NONE OF D ABOVE[/color]
Haba Ummita, why none of the above? I think Dubai is worthy city to be visited by sightseer/ tourist and for many other purposes. And probably Qatar also.
Off topic; wish you are doing fine because you'd been out of the board for a considerable time.
Bakan Gizo kenan, tunda ka nemi ilmi, bari a baka
nahi Iraq, chore lale tum hare babuji
Ni bazan je Iraq ba, akwai barayi diyewa, kuma sun kashe min dan'uwana
True? Allah ya jikan sa.
Amma, ai Bayya indiyanci ne. Yana nufin yaya/dan'uwa. In kai ba dan india bane ina ka samo sunan?
Ai sai kayi. Allah dai ya hana bincike.
I na bayan D-Barno. We like to know.
Maybe, am gonna open a new thread now, which a question will be asked to members to tell of the philosophy behind their usernames.