News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Poll {Hausa Fim!!!}

Started by Bajoga, October 07, 2007, 10:40:13 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Me hausa Fim ke koyarwa a yanzu

Ba abinda suke koyarwa
0 (0%)
Koyarda iskanci kawai
3 (42.9%)
Koyarda al'adun hausa
0 (0%)
Koyarda da rawa, waka, da sa banzan tufafi
4 (57.1%)
Tarbiyantar da iyalanmu
0 (0%)

Total Members Voted: 7

Voting closed: November 06, 2007, 10:40:13 AM

Bajoga

Assalamu Alaikum!!!!
[/b][/u]
Sakamakon irin yadda mukayi ta rubutu akan wannan topic din "Hausa Fim" wanda kuma nine na sanya topic din (duk da cewa akwai wani dama can), naga cewa ya kamata in sanya wannan poll din don ganin yadda amsoshin zasu kasance.

Muna maraba da duk wani gyara ko shawari akan wannan, harma a wani bangaren daban.

Wassalam
HASBUNALLAHI............

bakangizo

Mallam Bajoga dama ka huta da wannan. I don't think ppl would be bothered with this. It is an overflogged topic.

Muhsin

Bajoga, you can atleast leave it for members to cast their votes. But don't expect them to write their words because this topic, as said BK, is overflogged and people have since got tired of it. Everything conerning what they are doing has come out in wash.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.