Ke kuwa Hajia, kiji fa buhu dari na shinkafa, masara 100 da sauransu. Har da gyaran Honda biyu. Wannan ai jari ne. Sai in bude shagon sai da kayan abinci, in hau Honda daya. In cefanar da dayar. Kin ga jari ya samu. 
Lol BKG, put that way, I must admit kana da gaskiya!!!

BUT
keep yr reasons to yrself, don in yarinyar ko iyayen ta suka ji, baza a baka 'yar bama balle ka sami gara mai tsoka haka. The whole aim was to show the world or the dangi miji that an isa. In yr case that wouldnt be necessary tun da na jari kake nema, she the bride without anything to show for it will be feeling superior to u in such a case, and wouldnt have the need to bring a king's ransom in kayan gara to prove it.... that is in an baka 'yar, ko ita ta yarda ta auri talaka....hehehehehehehe
