If I had My Way...

Started by *~MuDa~*, January 12, 2008, 03:55:10 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 19 Guests are viewing this topic.

waduz

If I had my way, I will supply FREE ELECTRICITY to nigerians as government can afford to do that, only industrial organizations should pay power bill.

gogannaka

Quote from: Bee on January 21, 2008, 07:25:20 PM
  If i had my way,i'll make sure hooting (horning)is banned on our roads.Same goes to that unnecessary siren just because some dignitaries are passing by.The noise makes me want to scream!!!

I will support you 100%
Surely after suffering comes enjoyment

bakangizo

Quote from: gogannaka on January 16, 2008, 11:45:59 AM
Wata gara da aka bani labari wai buhun shinkafa 100, masara 100, mai 25ltrs X25 (both palm and g/nut), maggi 5 cartons, salt 25 bags, macaroni and spaghetti 25 cartons each.
Kishin kishin ma wai har da Honda EOD's guda biyu.

Don Allah a ina ne? Kuma yarinyar tana da sister yanzu haka? Maza ka binciko min, mutumina!!!

HUSNAA

Quote from: Bakan~Gizo on January 22, 2008, 02:51:02 PM
Quote from: gogannaka on January 16, 2008, 11:45:59 AM
Wata gara da aka bani labari wai buhun shinkafa 100, masara 100, mai 25ltrs X25 (both palm and g/nut), maggi 5 cartons, salt 25 bags, macaroni and spaghetti 25 cartons each.
Kishin kishin ma wai har da Honda EOD's guda biyu.

Don Allah a ina ne? Kuma yarinyar tana da sister yanzu haka? Maza ka binciko min, mutumina!!!

Mercenary!! ;D..saboda abincin ta za ka auro ta? randa ya kare kuma sai talaq uku kamar labarin nan na baya da wani ya bayar na wata mace wanda mijinta ya saketa kan katuwar loma?     ;D ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

bakangizo

Ke kuwa Hajia, kiji fa buhu dari na shinkafa, masara 100 da sauransu. Har da gyaran Honda biyu. Wannan ai jari ne. Sai in bude shagon sai da kayan abinci, in hau Honda daya. In cefanar da dayar. Kin ga jari ya samu.  ;D

HUSNAA

Quote from: Bakan~Gizo on January 23, 2008, 11:05:47 AM

Lol BKG, put that way, I must admit kana da gaskiya!!! ;D ;D ;D
BUT
keep yr reasons to yrself, don in yarinyar ko iyayen ta suka ji, baza a baka 'yar bama balle ka sami gara mai tsoka haka. The whole aim was to show the world  or the dangi miji that an isa. In yr case that wouldnt be necessary tun da na jari kake nema, she the bride without anything to show for it will be feeling superior to u in such a case, and wouldnt have the need to bring a king's ransom in kayan gara to prove it.... that is in an baka 'yar, ko ita ta yarda ta auri talaka....hehehehehehehe ;D ;D ;D ;D ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

LOL...ka bani dariya BKG.
Gaskiya jari ne wannan garar.

Irin wannan ne ake cewa idan iyayen ta suka zo yi maka fada lokacin auren bindiga suke daukowa su saka maka a kai su ce 'kuma mu ji ka zalunce ta you'll see what follows'

Nevertheless tana da kanwa idan kana so, so ka wasa wukaken ka kuma ka je wajen DB ko Waduz ka karbo blueprint.

Surely after suffering comes enjoyment

amira

Quote from: Bakan~Gizo on January 23, 2008, 11:05:47 AM
Ke kuwa Hajia, kiji fa buhu dari na shinkafa, masara 100 da sauransu. Har da gyaran Honda biyu. Wannan ai jari ne. Sai in bude shagon sai da kayan abinci, in hau Honda daya. In cefanar da dayar. Kin ga jari ya samu.  ;D
BKG kenan ta kwana gidan sauki, kallas mallas lol.
*Each day is definately defining me and finding me*

waduz

Goga, BKG zai iya kuwa? Auren uku fa sai namijin gaske! ;D ;D Amma duk wanda ya ce zai hadiye gatari, sai a sakan masa kota! Ka dai bashi naka blue print ya fara gwadawa. Na Danborno kam sai an shirya.!

bakangizo

Quote from: gogannaka on January 23, 2008, 01:39:09 PM
Irin wannan ne ake cewa idan iyayen ta suka zo yi maka fada lokacin auren bindiga suke daukowa su saka maka a kai su ce 'kuma mu ji ka zalunce ta you'll see what follows'

;D ;D

Quote from: waduz on January 23, 2008, 02:59:06 PM
Goga, BKG zai iya kuwa? Auren uku fa sai namijin gaske! ;D ;D Amma duk wanda ya ce zai hadiye gatari, sai a sakan masa kota! Ka dai bashi naka blue print ya fara gwadawa. Na Danborno kam sai an shirya.!

Auren uku? Kai, sofri sofri abeg. Sai mutum ya tanadi "fire Extinguisher' a gidansa kenan ;D Bari muyi biyu tukun mu ga yadda za'a kare.

EMTL

Quote from: waduz on January 22, 2008, 10:08:21 AM
If I had my way, I will supply FREE ELECTRICITY to nigerians as government can afford to do that, only industrial organizations should pay power bill.

Assalamu alaikum,
Allah (SWT) ya baka Shugaban Kasa
In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).

waduz

Quote from: EMTL on January 24, 2008, 08:06:56 AM
Quote from: waduz on January 22, 2008, 10:08:21 AM
If I had my way, I will supply FREE ELECTRICITY to nigerians as government can afford to do that, only industrial organizations should pay power bill.

Assalamu alaikum,
Allah (SWT) ya baka Shugaban Kasa

Amin, and definitely you will be my FCT minister! Ka gane, ko? ;D

amira

If i had my way, man there wud be alot of things to do especially for our dear
Naija, ther wud be no beggers roaming streets cus they will all have something to
do, hospitals wud have good equipment, them holes on the road that are hazardous
will be filled, traffic lights would be installed, the list wud just keep going on and on.
*Each day is definately defining me and finding me*

gogannaka

Waduz
Refer to the post above by Amira:

Assign her appropriate responsibility in the Govt.

Treat as urgent.

CC:DB
CC:EMTL
CC:BKG
Surely after suffering comes enjoyment

EMTL

Quote from: gogannaka on January 24, 2008, 09:39:38 PM
Waduz
Refer to the post above by Amira:

Assign her appropriate responsibility in the Govt.

Treat as urgent.

CC:DB
CC:EMTL
CC:BKG

Assalamu alaikum,
Ai matar tana Imani da tausayi- Yallabai Presido, a duba.
In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).