Author Topic: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!  (Read 43758 times)

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Offline Muhsin

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jul 2006
 • Location: kano
 • Posts: 3107
 • Gender: Male
 • Ikraa bismi Rabbikal lazii khalaq
  • View Profile
  • The Learner
Re: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!
« Reply #30 on: August 19, 2009, 02:46:01 PM »
You can be fair if you really know the truth!

I don't know it here. :)

It is difficult to deny an open truth!

The truth is closed here.  ::)

But there is it. And someone somewhere knows it.

 :D
« Last Edit: August 19, 2009, 02:49:42 PM by Muhsin »
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Offline Jibo

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Jul 2008
 • Location: Nigeria
 • Posts: 488
 • Gender: Male
 • Jibril (Jibo)
  • View Profile
  • jibril
Re: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!
« Reply #31 on: August 20, 2009, 03:25:16 PM »
Gaskiya ne! Allah Ya bamu ikon ganeta da yin aiki da ita!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Offline Muhsin

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jul 2006
 • Location: kano
 • Posts: 3107
 • Gender: Male
 • Ikraa bismi Rabbikal lazii khalaq
  • View Profile
  • The Learner
Re: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!
« Reply #32 on: August 21, 2009, 11:56:39 AM »
I said I don't know it there not to really mean I don't know it. But to suggest what you tacitly mean by saying "you can be fair if you really know the truth!"

LOL ;D
« Last Edit: August 22, 2009, 11:49:35 AM by Muhsin »
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Offline Jibo

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Jul 2008
 • Location: Nigeria
 • Posts: 488
 • Gender: Male
 • Jibril (Jibo)
  • View Profile
  • jibril
Re: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!
« Reply #33 on: August 21, 2009, 03:11:01 PM »
Ya Allah Ya iya mana! Muhsin, Kulba na barna sai a ce jaba bace! Ashe da sauran rina a kaba! Kasan dai mai kaza a aljihu baya jimirin asss!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Offline Muhsin

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jul 2006
 • Location: kano
 • Posts: 3107
 • Gender: Male
 • Ikraa bismi Rabbikal lazii khalaq
  • View Profile
  • The Learner
Re: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!
« Reply #34 on: August 22, 2009, 11:53:25 AM »
You had me grinning, Jibo. You are very funny.

Allah ya sa mu dace, amin.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Offline Jibo

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Jul 2008
 • Location: Nigeria
 • Posts: 488
 • Gender: Male
 • Jibril (Jibo)
  • View Profile
  • jibril
Re: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!
« Reply #35 on: August 22, 2009, 04:45:34 PM »
Ya Allaah Ka iya mana,
karKa bari makiya su cimmana. ;D ;D ;D ;D
Ya Allah kare mana,
Ya Allah sahale mana,
 ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Offline Bashir Ahmad

 • Full Member
 • ***
 • Join Date: Dec 2009
 • Location: Gaya, Kano, Nigeria
 • Posts: 59
 • Gender: Male
 • Bashir
  • View Profile
  • www.twitter.com/bashahmad
Re: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!
« Reply #36 on: January 07, 2010, 01:21:02 AM »
Duk mai laifi ya sani ba sai ance ga laifinsa ba.
Above All Fear Allah (S.W.A)

Offline Jibo

 • Sr. Member
 • ****
 • Join Date: Jul 2008
 • Location: Nigeria
 • Posts: 488
 • Gender: Male
 • Jibril (Jibo)
  • View Profile
  • jibril
Re: In Rana ta fito tafin hannu baya kareta!
« Reply #37 on: January 17, 2010, 08:20:57 PM »
Haka ne tunda an ce kowabbata ya sani!Akwai masu ganin su sun tsarkaka kuma an yi musu izinin gyara al'umma ko da karfin yaya! Kuma har suna da ikon yafewa wadanda suka yi laifi ko da kuwa laifin Allah akai wa!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Powered by EzPortal