News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Kwalara a Kano

Started by Anonymous, January 06, 2002, 10:47:41 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Anonymous

Assalamu Alaykum,
Na rubuto wannan takarda ne domin in ji halin da ake ciki a Kano akan Kwalara da kuma yadda gudunmuwar mutanen daga nan Amurka ta taimaka. Shin hukumomi sun karbi gudunmuwar, wace irin gudunmuwa aka bayar. Ta yaya kuma za mu ci gaba da taimakawa?
Zan yi farin cikin jin karin bayani.
Naku
Yusuf Adamu (daga Alabama)

sdanyaro

Malam Yusuf,

Ga abin da Dr. Yusuf Alhassan ya aikomana dangane da wannan topic d'in:


>Salisu Danyaro.
>Assalamu Alaikum,

Thanks for the information regarding Re-Cholera Emergency Funding through Kanoonline.com which I was unable to acessess on my computer here at work. However, I would like in the first place to applogise for a brief silence from me regarding this
matter. Secondly, as of now we have $785.00 at hand. There are some pledges made which we have not recieved yet to date. With those pledges we are hoping to top up to about $1200.00 which our committee of five felt is a good start. So we decided to give two more weeks extra. At the end of this two weeks. I will consult again with the committee and move to our next stage. That is, consulting our representatives in Kano who will deliver our "Gudunmowa" to the State Government.
After that, then we will send the funds to them with a clear direction on what to do and how to do it. Our proposed representatives are
1. Alhaji Bashari Danyaro, Bank of the North; ?
2. Drs. Abdallah Adamu and Bashir Galadanchi all of B.U.K.; and Dr. Zakari of Jigawa General Hospital. In short this is what is on the pipeline.

Again, I am sorry for my inability to communicate to our people who have contributed to this cause in one form or the other.

Juzakumullah Khairan.
>
>

sdanyaro

I might just add that Alhaji Bashari Danyaro of Bank of the North has no relations to me - Salisu Usman Danyaro (Kano Online webmaster).

Thanks.

Anonymous

Na yi murnar jin bayanin da Dr. Yusuf Alasan ya yi kuma muna fatan wannan kokari da mutane suka yi zai taimaka . Allah Kuma Ya ba da ikon ci gaba da taimakawa amin. ?:D

Anonymous


    Assalamu alaikum
 Hakika irin wannan anoba dake samun jamaarmu na mutuka tada mana hakali idan mudaganan kasashen waje munji don haka saidai mucigaba da addua.
 Nagode.
   Umar Shitu Babura

Anonymous

Assalamu alaikum yan'uwa,
   Wannan matsala ta annobar kwalara ta dade tana tare da Kano, tunda kusan duk shekara sai ta maimaita, amma abun mamaki shine har yanzu ba'ayi tunanin maganinta na dundundun ba. Kuma maganin nata abune mai sauki, domin ko mutumin da bayyi karatun likita ba yasan kazanta da zama cikin gurbataccen muhalli ne ke kawo kwalara. Ai ko dan maraya ma cewa yayi rashin tsafta ke kawota. Saboda haka a nan ina ganin hakkin maikatar lafiya ta jahar Kano ne ta sake bada horo na musamman ga ma'aikatan lafiya a birni da kauye su lura da halin tsaftace muhalli. A Kano ne fa muke da shool of hygene, to ina amfaninsu idan duk shekara sai an maimaita annobar kwalara? Hakika suma maaikatan lafiyar sai sun hada kai da shugabanni, sarakuna, hakimai, dagatai, da masu unguwanni wajen wayarwa da mutane kai kan tsaftace muhalli. Tare da fatan Allah ya saka ma wadanda suka bada gudunmawarsu, ameen.