Assalamu alaikum;Ramadan Mubarak!I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.Amin Summa Amin.Ramadan Kareem,
0 Members and 1 Guest are viewing this topic.
False BKGZ not all are from Nijar, I'm not sure of the percentage but barely 5%.
I see that u're so much into KT ppl, ko dai sai mun wanko maka yar Kt ne... ;)lol!! honestly let me know I can be able to do a little matchmaking.... .
Katsinawa ai duka 'yan Nijar ne yawancinsu. Saboda haka don umaru ya bada wani bangare ai ba komai.
Toh Fateez kin ji.He will start from the closest to nijar i.e Daura. To menene ma idan an ce wani gari ya koma nijar.Su ba mutane bane? Akalla ma dai sun fi yan najeriya bin doka......da kuma iya soyayya.
Mufi ai dama can BKGZ akwai bakatsiniyar da ya saka wa ido a nan forum din,sai dai har yanzu liver dey fail him,ya kasa fito wa baro baro yayi declaring.Help him please.