INA TAKOBIN BARBUSHE

Started by babushe, January 25, 2008, 08:34:12 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

babushe

eeeeeeeeeeeeeeeeehhhhhhhhhhhooooooooooooo

'Barbushe ba'a sa  maka  hannu
kowakkira   ka  yakai  gwanki
Barbushe  dan  mutun  dan  aljan
kowat tabaka  yaga  makanta
Barbushe dan  azabar  tahiya
Barbushe  kai  ka gyaran  yatsu
yatsun rabin gidan tsumburbur
na tsumbura mutan  tsololo
Barbushe  dan mutan dan aljan
Barbushe wa mutun ko iblis
Eeeeeeeeehoooooooo'

shin  ko awai takobin barbushe? in akwai shi ti ina yake?

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment