BUT having them singing tracks like the hausa version of "Billy Jean" by Michael Jackson, that juss kills meh!!!!!
LOL LOL LOL LOL LOL. KAI! :lol: To ummita ke waka kiga maji? Ni da idanuwa na biyunnana naga bahaushen michael jackson, na isar miki da labarina karshen, har da farar socks, da kuma takalmi mai kyali kyali da yar monkey jacket dinshi ita tasha ado da kyalkyale........sanna da gashinsa an shafa mata abunnan naku na mata (relaxer) sa ihu yake yana ou ou ou....
Yarimahajj idan ka duba zaka ga cewa, hausawanmu wasu basu da hadin kai. Ka duba Lagosians dinnan samari sai fitowa sukeyi su trybesmen, su Abdulkarim, su Toni Tetula kai har su Lagbaja....wallahi suna making name for theirselves, suna promoting culture dinsu duk da sukan tausasa wakokin su da na turawa, amman dai ko ta ko ina sai billo wa suke muko nan arewa sam sam koda sun dan yi chirkoko sai kuga yan bakin ciki suna kushesu. AMMAN abin dubawa shine hausawan mu sunyi suna aka abun da ake kira COFY RAIT (copy right) kamar yamma ummita take cewa, let them produce something SOLID!!! they can call their own. Let the represent arewas aswell. Kullum saidai kuga matsa mata da samari a CD shops suna "please do you have Kanye West new album ko kuji anacewa pls do you have Britney's lastest ko kuma "wuna get lagbaja, ehn new helbom don comot? Yaushe zamu fara jin ana tambayar wakokin mu na hausawa? Ba fa irin wacce akeyi a hausa films ba. A'a kamar wanda zasuyi koyi dasu dankwairo da dai sauransu