KanoOnline Online Forum KanoOnline Online Forum
May 17, 2012, 10:13:02 PM *

Login with username, password and session length
News: Please check your user profile to make sure you have the correct e-mail address. Thanks...
 
   Home   Help Search Calendar Articles Downloads Gallery Login Register  
Pages: [1]   Go Down
  Print  
Author Topic: TAGWAYEN MASU  (Read 2802 times)
0 Members and 1 Guest are viewing this topic.
bakinganga
Member
*
Offline Offline

Posts: 11



View Profile Awards
« on: August 15, 2004, 05:51:28 PM »

shin menene tarihin agwayen masu da maimartaba sarkin kano yake rikewa,kuma naji ance duk wanda aka nada sarki dole sai ya karbesu sannan zaizama sarki. Cool
Logged
Anonymous
Guest
« Reply #1 on: April 21, 2005, 10:31:23 PM »

bakinganga I totally gotta agree with you.
Logged
Sani Danbaffa
Jr. Member
**
Offline Offline

Gender: Male
Posts: 35



View Profile Awards
« Reply #2 on: January 28, 2009, 05:57:39 PM »

shin menene tarihin agwayen masu da maimartaba sarkin kano yake rikewa,kuma naji ance duk wanda aka nada sarki dole sai ya karbesu sannan zaizama sarki. Cool

Ai tagwayen masu kamar tuta ce ko kuma abinda bature ke kira staff of office. Su ne iznin mulkar Birnin Kanon ai. Wanda duk aka ba shi ke da gari amma in zai bar gari sai ya boye a hannun amintaccen mai lura da su. A bincika a ji ai Dan Masani ina nan zai qara ma bayani. A lura da mass ne ko mess ake ce da shi wanda in majalisa za ta zauna sai an kawo si an aje. Kai amma bature ya raina mu! Ka san da an dauke shi wai duk abin da aka zartar ba doka ba ce! Amma mu tagwayen masun mu ba ruwan su da wannan shiririta!
Logged

Seek knowledge to be usefull to the society, help and spread happiness.
Pages: [1]   Go Up
  Print  
 
Jump to:  

Subject Started by Replies Views Last post
Nigeria 1988 population was false.. He is data to prove it. « 1 2 ... 7 8 » Anonymous 105 38087 Last post May 03, 2005, 04:24:56 PM
by mrguest
DAN-BORNO'S ONE YEAR ANNIVERSARY ON KANOONLINE FORUM « 1 2 » Dan-Borno 20 4091 Last post May 28, 2010, 05:21:50 PM
by Muhsin
YANTAR DA KANKA DAGA BAUTAR GUMAKA DA IYAYEN GIJI (MUTANE) Idris 0 1776 Last post February 27, 2006, 06:49:59 PM
by Idris
OF LAMIDO’S TALAKAWA SUMMIT AND GENUINE TRANSFORMATION OF JIGAWA(2) Nuruddeen 1 808 Last post February 24, 2009, 09:02:25 AM
by Lawwali
TUSHEN MATSALAR MALLAM BAHAUSHE mlbash 4 2205 Last post January 17, 2006, 03:09:29 PM
by salizone
Powered by EzPortal
Powered by SMF 1.1.15 | SMF © 2011, Simple Machines
Page created in 0.332 seconds with 28 queries.