KanoOnline.com Forum

Member Showcase => Literature => Topic started by: mlbash on September 03, 2004, 09:22:51 PM

Title: MAGANA JARICE.........................
Post by: mlbash on September 03, 2004, 09:22:51 PM
Wai shin kuwa acikin labarin Kamaruzzaman dan Sarki Shaharuzzaman, tsakanin shi Kamaruzzaman da matarsa Badura, waye yafi mace wad an uwansa? :lol:

Kuma acikin labarin Sarkin Nomad a ?ya ?yansa wanene wai yafi dacewa Sarkin nan ya baiwa ?yarsa . Kosau wanda yake mu?amala da rauhanai, ko kuwa Jimrau  wanda wajen kudi ba a Magana, ko kuwa Sarkin barayi Nomau wanda ya cinye dukkan jarabawarsa  wacce ba wacce ba gagarauba? :lol:
Title: MAGANA JARICE.........................
Post by: queen on September 13, 2004, 06:26:51 PM
duk wanda yasan labarin ba tare da son kai ba yasan kamaruzzaman shi yafi macewa badura ku tuna baya.
  ai in aka cire son zuciya diyar sarki sai sarkin barayi dan suma su ra
nka ya dade su dinga hada iri ha ha ha ha :lol:
an ya kuwa kalau kake wadannan sumbatu kwana biyu ko dai ????????    su o o ma.....bari nai shiru.kasan fa idan aka ga kare na shinshinar takalmi dauka zai yi.
Title: MAGANA JARICE.........................
Post by: mlbash on September 14, 2004, 03:50:46 PM
Quote from: "queen"duk wanda yasan labarin ba tare da son kai ba yasan kamaruzzaman shi yafi macewa badura ku tuna baya.
  ai in aka cire son zuciya diyar sarki sai sarkin barayi dan suma su ra
nka ya dade su dinga hada iri ha ha ha ha :lol:
an ya kuwa kalau kake wadannan sumbatu kwana biyu ko dai ????????    su o o ma.....bari nai shiru.kasan fa idan aka ga kare na shinshinar takalmi dauka zai yi.

ah ah ah! lailai kin dana! to amma wane takalmi nasansana?

amma kin so kanki kema domin kuwa, waye cikin shi kamaruzzaman da badura yayi canjen zobe da dan uwansa, saboda tsabar kauna?

lailai kuma kinyi adalci domin kuwa nomau yafi kowa cancantar baiwa gimbiya! :lol:
Title: MAGANA JARICE.........................
Post by: dan kauye on September 15, 2004, 08:28:48 PM
katsar asali,neman dalili,d'a ba naka ba kace naka

dutsen da ke cikin ruwa baisan ana rana ba

dan hakin da ka raina shi kan tsone maka ido

a sa a baka yafi arataya

dan guntun gatarinka yafi sari kabani...clap 4 me..
Title: MAGANA JARICE.........................
Post by: mlbash on September 16, 2004, 03:05:48 PM
YEAH, YOU DESERVE THIS; RAP RAP RAP! MORE GREASE TO YOUR ELBOW! :lol:
Title: MAGANA JARICE.........................
Post by: dan kauye on September 16, 2004, 07:57:46 PM
yeah feel ya mlbash,sail on!
Title: MAGANA JARICE.........................
Post by: SAAHIB 92 on September 17, 2004, 04:35:37 PM
MALBASH, GODIYA DAI MU KE YI AMMA.....WANI KAYA AI SAI AMALE

DON HAKA SOYAYYA AI TANA WAJEN BADURA, YAR' SARKI KUWA AI SAI NOMAU.....BABU LAYAR ZANA BABU ALJANI AMMA YA CINYE JARRABAWARSA NEAT....UP NOMAU :!:
Title: MAGANA JARICE.........................
Post by: mlbash on September 18, 2004, 06:06:46 PM
Quote from: "SAAHIB 92"MALBASH, GODIYA DAI MU KE YI AMMA.....WANI KAYA AI SAI AMALE

DON HAKA SOYAYYA AI TANA WAJEN BADURA, YAR' SARKI KUWA AI SAI NOMAU.....BABU LAYAR ZANA BABU ALJANI AMMA YA CINYE JARRABAWARSA NEAT....UP NOMAU :!:

wanna gaskiya ne SAAHIB, ashe dai muna tare! :lol:
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: IBB on December 19, 2009, 12:06:22 AM
Akwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?

Does anyone think he/she knows the answer? The author is dead we could have seek it from him. Late refused to answer it but said 'ya sa lama' who ever has the answer should come forward.

I think I know the answer, but I will like to hear yours too
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Dan-Borno on December 21, 2009, 12:47:49 PM
mun bada gari General IBB
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: IBB on December 23, 2009, 09:23:17 PM
Aa bari inji mai jama'a suka ce tukun na
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: bakangizo on December 28, 2009, 05:21:03 PM
Quote from: IBB on December 19, 2009, 12:06:22 AM
Akwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?

I think I know the answer, but I will like to hear yours too

Wane irin you think? You know the answer, or you don't. Simple ;D Saboda haka an baka gari. ka fada kawai.

Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Rais on December 29, 2009, 03:47:28 PM
IBB zaiyi ta malamai ne!
In yashige sai a dage sai almazirai sun nemo
Mun dai bada gari Akarama Kallah!
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: gogannaka on December 29, 2009, 08:25:32 PM
Ni kam ko idea bani da.
Abun kunya ma ni bana tuna ko labari daya a littafin.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: bakangizo on January 04, 2010, 06:26:17 PM
Haba mallam. Ai ni magana jari ce is evergreen to me. Ban dade da kara sayen littafin ba. I enjoy going thru the stories now and then.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Dan-Borno on January 04, 2010, 10:39:44 PM
Yes, Sarkin Bakan Kanoonline, i just both the 3 books since
early last year amma shiru kake ji not even the introduction.

Where is IBB, mun bashi garin Zaria yazo yaba mu amsa.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Bashir Ahmad on January 07, 2010, 03:05:50 PM
Gaskiya Badura tafi nuna soyayya karara kuma nomau shi ya cinye wannan jarrabawar
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: IBB on January 08, 2010, 10:46:58 PM
I bought the book last year book 1-3. I'v finished it. I manage to download book 2 online. I read and translate to my wife and friends around here who dont understand Hausa and they love it.

Quote from: IBB on December 19, 2009, 12:06:22 AM
Akwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?
Yes, the answer i believe is week or the creation of the earth.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: bakangizo on January 13, 2010, 02:24:04 PM
Quote from: IBB on January 08, 2010, 10:46:58 PM
Quote from: IBB on December 19, 2009, 12:06:22 AM
Akwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?
Yes, the answer i believe is week or the creation of the earth.

Kamar dai yadda nace ne. Kaima you are not sure.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: IBB on January 13, 2010, 02:44:30 PM
I, am not sure because I cant confirm it. Kai mai kace?
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: bakangizo on January 14, 2010, 02:27:49 PM
Ai nima ban sani ba ;D

Anyway, wai wa yafi son banza ne tsakanin da Alti na cikin labarin "Kuda wajen kwadayi..." da kuma Ladan na cikin labarin "Yaro bari murna..."?
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Rais on January 15, 2010, 04:19:53 PM
Alti.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: bakangizo on January 20, 2010, 03:02:56 PM
Gaskiya kam Alti fa ba wasa in dai wajen son banza ne  ;D
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: IBB on February 26, 2010, 10:22:06 PM
Magana jari ce Littafi na Hudu, anybody remember that story Fasih gave
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Dan-Borno on March 01, 2010, 09:15:21 AM
Quote from: IBB on February 26, 2010, 10:22:06 PM
Magana jari ce Littafi na Hudu

i thought littafi na uku shine karshenta?
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: bakangizo on March 01, 2010, 03:26:20 PM
Quote from: IBB on February 26, 2010, 10:22:06 PM
Magana jari ce Littafi na Hudu, anybody remember that story Fasih gave

Mallam, ai ba wani littafi na hudu. The story Fasih gave was in the Third Book.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: IBB on March 06, 2010, 09:37:32 PM
Testing testing 1 2 3 testing. I was checking ko akwai mazugal ne.

Result: Mazugal negative
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: bakangizo on March 08, 2010, 04:25:13 PM
Now you're speaking in riddles.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: gogannaka on March 08, 2010, 05:05:54 PM
LOL,
mazugal-lies-karya-zuki tamalle.
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Bashir Ahmad on March 08, 2010, 08:52:00 PM
Magana jari, littafi na 1, 2 dana 3, kawai amma idan akwai wanda yake tunanin zai ciki gaba da littafi na 4 to zamu bashi koyan baya 100%. Allah ya taimaka...
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Ibro2g on March 28, 2010, 01:42:27 AM
lol IBB, u didnt get the answer, I followed it through as well. Its yet to be solved but the answer will revea litself even though he's gone. happy seeking
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: IBB on March 31, 2010, 01:36:04 AM
What do u think the answer is GGNK it sound like a WEEK or CREATION OF THE EARTH
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Nuruddeen on April 02, 2010, 08:37:45 AM
Quote from: bakangizo on January 14, 2010, 02:27:49 PM
Ai nima ban sani ba ;D

Anyway, wai wa yafi son banza ne tsakanin da Alti na cikin labarin "Kuda wajen kwadayi..." da kuma Ladan na cikin labarin "Yaro bari murna..."?

Bakan Gizo, kasan shi Alti yana so ne komai ya taba ya zama sulai. Amma Ladan Baduniyi ba abin da ke ransa sai dai ya zama attajiri. Alti ya sa kansa a uku domin daga karshe mun gane cewar "karshen Alewa Kasa". Lol!!!
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Nuruddeen on April 02, 2010, 09:32:07 AM
Quote from: IBB on January 08, 2010, 10:46:58 PM
I bought the book last year book 1-3. I'v finished it. I manage to download book 2 online. I read and translate to my wife and friends around here who dont understand Hausa and they love it.

Quote from: IBB on December 19, 2009, 12:06:22 AM
Akwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?
Yes, the answer i believe is week or the creation of the earth.

IBB a " Alheri Dankone baya faduwa kasa banza", akwai wani sarki wanda bayinsa mata suke tayi masa hidima. Yaya sunan wannan sarkin? A labarin "Mai arziki ko a Kwara ya sai da Ruwa", yaya sunan Yaron da Inna ta shafa? Dan dagaji!!! Bari na gani ko zaka canka. Lol!!!
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: *~MuDa~* on April 02, 2010, 08:28:04 PM

The topuc is very interesting, kun sake cusa mun kwadayin labarin Litafin, amma ina jin we should move it to the Literature category ko? Ko yaya  kace?

Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: bakangizo on September 15, 2011, 11:00:25 AM
Quote from: Nuruddeen on April 02, 2010, 09:32:07 AM
IBB a " Alheri Dankone baya faduwa kasa banza", akwai wani sarki wanda bayinsa mata suke tayi masa hidima. Yaya sunan wannan sarkin? A labarin "Mai arziki ko a Kwara ya sai da Ruwa", yaya sunan Yaron da Inna ta shafa? Dan dagaji!!! Bari na gani ko zaka canka. Lol!!!

Let me answer; A year after the question ;D The name of the boy is Bawa
Title: Re: MAGANA JARICE.........................
Post by: Muhsin on September 15, 2011, 03:31:37 PM
Salam,

I get a number of e-books on ma system, but I find it very difficult to read any. In fact, I have never read any from the beginning to the end; though I sometimes peep here and there and read some interesting portions I find relevant to my research and the like.

Who has ever done contrary?