News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

MAGANA JARICE.........................

Started by mlbash, September 03, 2004, 09:22:51 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 3 Guests are viewing this topic.

mlbash

Wai shin kuwa acikin labarin Kamaruzzaman dan Sarki Shaharuzzaman, tsakanin shi Kamaruzzaman da matarsa Badura, waye yafi mace wad an uwansa? :lol:

Kuma acikin labarin Sarkin Nomad a ?ya ?yansa wanene wai yafi dacewa Sarkin nan ya baiwa ?yarsa . Kosau wanda yake mu?amala da rauhanai, ko kuwa Jimrau  wanda wajen kudi ba a Magana, ko kuwa Sarkin barayi Nomau wanda ya cinye dukkan jarabawarsa  wacce ba wacce ba gagarauba?
:lol:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

queen

duk wanda yasan labarin ba tare da son kai ba yasan kamaruzzaman shi yafi macewa badura ku tuna baya.
  ai in aka cire son zuciya diyar sarki sai sarkin barayi dan suma su ra
nka ya dade su dinga hada iri ha ha ha ha :lol:
an ya kuwa kalau kake wadannan sumbatu kwana biyu ko dai ????????    su o o ma.....bari nai shiru.kasan fa idan aka ga kare na shinshinar takalmi dauka zai yi.

mlbash

Quote from: "queen"duk wanda yasan labarin ba tare da son kai ba yasan kamaruzzaman shi yafi macewa badura ku tuna baya.
  ai in aka cire son zuciya diyar sarki sai sarkin barayi dan suma su ra
nka ya dade su dinga hada iri ha ha ha ha :lol:
an ya kuwa kalau kake wadannan sumbatu kwana biyu ko dai ????????    su o o ma.....bari nai shiru.kasan fa idan aka ga kare na shinshinar takalmi dauka zai yi.

ah ah ah! lailai kin dana! to amma wane takalmi nasansana?

amma kin so kanki kema domin kuwa, waye cikin shi kamaruzzaman da badura yayi canjen zobe da dan uwansa, saboda tsabar kauna?

lailai kuma kinyi adalci domin kuwa nomau yafi kowa cancantar baiwa gimbiya! :
lol:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

dan kauye

katsar asali,neman dalili,d'a ba naka ba kace naka

dutsen da ke cikin ruwa baisan ana rana ba

dan hakin da ka raina shi kan tsone maka ido

a sa a baka yafi arataya

dan guntun gatarinka yafi sari kabani...clap 4 me..
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

mlbash

YEAH, YOU DESERVE THIS; RAP RAP RAP! MORE GREASE TO YOUR ELBOW! :lol:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

dan kauye

Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

SAAHIB 92

MALBASH, GODIYA DAI MU KE YI AMMA.....WANI KAYA AI SAI AMALE

DON HAKA SOYAYYA AI TANA WAJEN BADURA, YAR' SARKI KUWA AI SAI NOMAU.....BABU LAYAR ZANA BABU ALJANI AMMA YA CINYE JARRABAWARSA NEAT....UP NOMAU :!:
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI

mlbash

Quote from: "SAAHIB 92"MALBASH, GODIYA DAI MU KE YI AMMA.....WANI KAYA AI SAI AMALE

DON HAKA SOYAYYA AI TANA WAJEN BADURA, YAR' SARKI KUWA AI SAI NOMAU.....BABU LAYAR ZANA BABU ALJANI AMMA YA CINYE JARRABAWARSA NEAT....UP NOMAU :!:

wanna gaskiya ne SAAHIB, ashe dai muna tare! :lol:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

IBB

Akwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?

Does anyone think he/she knows the answer? The author is dead we could have seek it from him. Late refused to answer it but said 'ya sa lama' who ever has the answer should come forward.

I think I know the answer, but I will like to hear yours too
IHS

Dan-Borno

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

IBB

IHS

bakangizo

Quote from: IBB on December 19, 2009, 12:06:22 AM
Akwai wata tambaya da Waziri aku yayi a karshen littafi na biyu lokacin da suke almara. Yace 'da akai na daya, sai akai na biyu, akai na uku, akai na hudu, akai na biyar, akai na shida, sai akai me?

I think I know the answer, but I will like to hear yours too

Wane irin you think? You know the answer, or you don't. Simple ;D Saboda haka an baka gari. ka fada kawai.

Rais

IBB zaiyi ta malamai ne!
In yashige sai a dage sai almazirai sun nemo
Mun dai bada gari Akarama Kallah!
Bayan Mutuwa akwai hisaby

gogannaka

Ni kam ko idea bani da.
Abun kunya ma ni bana tuna ko labari daya a littafin.
Surely after suffering comes enjoyment

bakangizo

Haba mallam. Ai ni magana jari ce is evergreen to me. Ban dade da kara sayen littafin ba. I enjoy going thru the stories now and then.