Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - mnzubair26

Pages: [1]
1
Allahu Akbar, Allah ya jikan ta, Allah ya rahamshe ta, Allah yasa aljannah Firdausi makomar ta. Allah ya basu hakurin jure rashin ta. Mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani. Ameeeeen S. Ameeeeeeeeeeen

M. N. Zubairu
Assalamu alaikum,

I am sorry to announce to all Kano Online members, the death of the mother of Prof. Abdalla Uba Adamu, one of the cofounders of Kano Online. She passed away on Wednesday 24th October, 2007 in Kano, Nigeria.

Allah Ya jikanta. Ya kuma rahamsheta. Amin summa Amin.


2
Kano Forum / Again and Again
« on: November 29, 2006, 02:44:31 PM »
Quote from: "Bakan~Gizo"
Amin.  Amma yana da kyau mutanen Kano su tashi tsaye kamar yadda aka yi a 2003.Gaskiya kam in ba haka ba........................................................!

3
Jigawa State Forum / An yanka ta tashi!
« on: November 26, 2006, 07:01:26 AM »
Gobe da kallo Dan Hassan ya dawo ANPP. To Allah dai ya zabar mana na gari, wanda yake sonmu ba wanda muke so.

4
Kano Forum / Again and Again
« on: November 26, 2006, 06:57:32 AM »
Quote from: "Bakan~Gizo"
'Yar'uwa abin ne yafi karfin talaka. Sai ceton Ubangiji.


Allah Bakan Gizo, to Allah yayi mana maikyau.

5
Kano Forum / Again and Again
« on: November 21, 2006, 09:20:07 AM »
Subhanallahi, ALLAH GAMU GARE KA!

Wai KWANKWASO ya dawo.......................

Allah ga bayin ka kaikace mu rokeka

Allah ga bukatar mu.

Allah ba sai mun ambataba

Allah ka fimu sani.

6
General Board / A DAIDAITA SAHU
« on: September 15, 2004, 06:58:19 PM »
Alhamdulillahi, godiya ta tabbata ga ALLAH to kuma tabbata ga Mal. Ibrahim Shekarau. ALLAH mub gode maka Mal Ibrahim Shekarau mun gode maka daka kaddamar da wannan shirin na A DAIDAITA SAHU. Dama jama'ar Kano suna bukatar yar kwaskwari ma a al'amuransu musamman wasu bangarori na daban.

Allah ya saka da alkairi.
Allah yayi jagora amin s. amin [/b]

7
Jigawa State Forum / Laifin Waye?
« on: April 29, 2004, 10:31:35 AM »
Ni ina ganin laifin yan majalisu ne da dattawa ne

Pages: [1]

Powered by EzPortal