1
Jigawa State Forum / muna tare?
« on: July 19, 2006, 03:07:05 PM »
to ai Allah ya kawo mu lokacin da zamu tabatar da duk wani zance.shi dai mai girma gwabna tasa ta kare a cikin harkar mulkin jigawa sai dai najeriya.to amma kamar kullum dole ne duk wani wadda yake da tunanin tsaya wa takarara gwabna to ya saurara yabar mataimakin gwabna ya ci gaba bisa dalilai da dama
na farko mun taho daga kungiyar 'new era' tare da saminu turaki mun shiga 'app' tare mun kuma shiga 'anpp' tare a duk lokutannan muna tare dsa iyayen gidammu a kano sai rika zuga mu suna cewa mahaukaci bayan mu muna jigawa tare da shi su da yayan su suna kano,abuja da kasashen waje suna shan daular su to dan kishi sai suke cewa bai ma san me yake ba amma sai gashi sun kawo kannensu da yayansu suna cikin gwabnati to mun dai sheda idan kaje yobe da sauran jihohi zaka tabbatar yayi wani abu
na biyu shine a yanzu akwai alkibla a jigawa kuma muna bukatar wadda zai tabbatar da wadannan taswirar aikin da aka zana ba wai kawai wasu tsofafin barayi da suke da zama a kano,abuja da sauran wurare su ta da shirin fashi da biro ba ai da mamaki ka tambayi duk wadda yake karyar tsayawa takara ya yi bayaninkauye nawa ya sani kuma nawa yaje,a ina yayansu suke karatu yaya suke mu dai duk da rashin gane alkiblar mai girma gwabna to wallahi yafi duk wadanda suka fito neman takarar sboda baya daba domin a gumel da hadejia ya fada sama da lokuta biyu cewar ya kamata yara su yi karatu kuma su koyi sana'a domin suma ace sai su
kuma kusani saminu bai rike mukami a gwabnatin shagari ba,ko ta abacha ko abdussalam kuma a fatan mu shine ya daurewa mataimakinsa gindi a tsaida shi mu kuma mu zabeshi domin a karasa ginin kamfanin sugar na hadejia ,hanyar hadejia-guri,ginin asibitoci,gyaran makarantu.don allah kayimin adalci kaje sbongari a kano kaje enugu rd akwai primary school anan kaga ya take ka kwatanta da aikin mallam shekarau a redio
[/b]