Sallam! Members, saura wata hutu za'a fara gasar kofin duk duniya a nahiyar Afrika a kasar Afrika ta kudu a bangaren kasar Nigeria an bada sanarwa an sake sabon mai horar da yan wasa, tsohon coach din kasar sweden, shin kasarmu Nigeria kuwa zatayi wani abin azo agani domin a gasar cin kofin nahiyar Afrika wanda akayi a kasar Angola a farkon wannan shekarar ba wani abinda sukayi na azo agani. Fatanmu dai Nigeria ta cinye wannan kofin.