News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

NAUGHTY NAUGHTY.

Started by Bee, December 17, 2007, 11:14:23 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

HUSNAA

Quote from: Jibo on October 21, 2008, 03:38:20 PM
DB if you look at the trend  of the discussion you will notice that Muhsin is being charged by Husnaa, GGNK and even the just returned Bee. So it is like a fight over ... between.... ka gane... and so.... The original version of Namangi's poem is Ga kura ga Zaki, ga wani mushen doki... not  mushen nama.

Regarding Husnaa's assertion that ZAKI bai cin mushe, it could be verified. But according to my little knowledge yana ci, musamman in ya ga 'yan uwansa naci. In ance mushe ana nufin abin da ba'a bi hanyar shari'ar musulunci an yanka ba ko an raba shi da ransa ba. Zaki na iya kashe dabba, kuma a sa'ilin da yake ci ai mushe ne. Got it?! ;D ;D ;D ;D ;D ;D

No ba mushe yake ci ba, tunda shi Allah bai dora masa umarnin ambatar Sunan Allah ba kafin ya kashe dabbar. Saboda haka ba mushe ya ke ci ba. Amma kai in ka dauka za kaci ka ci mushe.
Ghafurallahi lana wa lakum

Jibo

Quote from: HUSNAA on October 21, 2008, 03:45:20 PM
No ba mushe yake ci ba, tunda shi Allah bai dora masa umarnin ambatar Sunan Allah ba kafin ya kashe dabbar. Saboda haka ba mushe ya ke ci ba. Amma kai in ka dauka za kaci ka ci mushe.
Well, dama maganar mushe ai bata shafi zakin da kuran bane, concept ne na bahaushe to express what he detaste!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!