Assalamu alaikum.
Godiya ta tabbata ga allah,aminci ya tabbata ga fiyayyen halitta.
Fatana allah ya kara taimako, da kwarin gwiwa ga dukkan wadanda suka yi gagarumin aiki wajen hada wannan dandali na zumunci.[kanoonline]
Godiya ta musamman ga mashahurin malami abdallah,salisu danyaro da sauransu,bisa hana idonsu barci da kokarin nunawa duniya cewa .....karan jihar kano ya kai tsaiko.....domin ta isa magana a bangaren sha'anin yanar gizo.
Kira na musamman ga dukkan matasa da al'umar jihar kano har da arewa baki daya,cewa mu yi amfani da wannan dama ta hanyar da ya kamata. mu kuma goyawa manazartan wannan dandali baya domin su sami karfin gwiwar cigaba da wannan shiri na hadin zumunta da kuma wayar da kan jama'a ta fuskoki daban-daban. MA'ASSALAM[/b]
Haka yake .......amma dai barka da zuwa.....