ALAL HAKIKA WANNAN SHAFI NA kanoonline YANA DA KYAWUN GASKE.GA BAYANAI IRI-IRI KUMA DALLA-DALLA WADANDA BA SAI MAI KARATU YA SHA WAHALA BA WAJEN FAHIMTARSU.
SABODA HAKA, NI SAI DAI IN CE DA KU "KUN CANCANCI YABO" DON YABON GWANI YA ZAMA DOLE.
KUMA MUNA YI MUKU ADDU'A KULLUM DANGANE DA WANNAN KOKARI DA KWAZO DA HIMMA DA KU KA YI.
A HUTA LAFIYA.
SALISU MUHAMMAD DAWANAU
Abuja, Nigeria
Salisu
thnx for your recommendations you are welcome to k-online forum. keep posting your view.
Bye
ajingi I completely agree with you.