Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - Bajoga

Pages: [1] 2 3 ... 9
1
General Board / Re: Kanooline Get2Gether-Myth or Legend?
« on: March 10, 2011, 10:43:52 AM »
Salam.

 :) hmmm Kanoonline get2egether kenan. Even i hv been 4 a while amma dai it's seem like dis get2gether bcome a history. Anyway!! let try & seeee.

Cheers

2
General Board / Re: The Man Attahiru Jega
« on: June 21, 2010, 04:31:41 PM »
@Aunty Huzaa, take it esay mana, is like kin bata ranki if we consider ur 1st managa. Gaskiya i agreed da aganarki cewa muyi musu addu'a which i think is d best.

3
General Board / Re: Is it True?
« on: June 21, 2010, 03:58:46 PM »
You all said d truth, bt is like you forgot d nature of d country. Ai wannan shine Nigeria din kenan. In case gaba, jst do hands down kaga ikon Allah, wallahi they jst give you a good salut as a civilian.

Sai a hankali.

4
General Board / Re: Barka Da Sallah
« on: November 28, 2009, 07:43:03 PM »
Salam.

Allah ya karbi ayyukanmu na kwarai ya kuma gafarta mana zunubanmu. Allah ya nunamana na badin badadadadadadadaddadadadadada kuma.


5
General Board / Re: KN-online GTG 2009: 1430AH
« on: October 14, 2009, 04:15:23 PM »
Hahahahaha ALlah ya kawo mu shekara ta kawo, is GTG again.

ALlah ya bada sa'a

We r still on d way.

6
General Board / Re: Danborno Has Lost His Dad.
« on: June 25, 2009, 02:13:40 PM »
Inna lillahi......

Ubangiji ya gafarta masa da rahama ya kuma bada hakurin rashi. Mu kuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani, amin.

7
General Board / Re: Ta'aziya Ga Jama'ar Late Moi Fika.
« on: March 18, 2009, 03:00:09 PM »
Congratulations!!

May Allah protect him throughout his period as Moi Fika, Ubangiji kuma ya baiwa mabiya ikon bi tsakaninsu da Allah.

8
General Board / Ta'aziya Ga Jama'ar Late Moi Fika.
« on: March 11, 2009, 03:01:09 PM »
:'( :'( :'( Salam.

Ina mai mika ta'aziya ga dukkan yan uwa da abokan arziki don rashin da akayi na His Royal Highness, The Moi of Fika & Chairman Yobe state council of chiefs Emir of Fika's palace, Alh. (Dr) Abali Muhammed Ibn Idrissa (CFR, CON, LLB (HONS)). Ubangiji ya jikansa da rahma, Allah kuma ya baiwa Iyalansa, Yan'uwa da kuma dukkan sauran jama'a hakuri wannan rashin.

Mu kuma in tamu tazo Allah yasa mu cika da imani. :'( :'( :'( :'( :'( :'( :'(

9
General Board / Yar Adu'a In Jos
« on: March 10, 2009, 10:31:07 AM »
Salam.

What is happening ne in Jos to Yar Adua, naji labarin wai anjefeshi. Wa yakeda gaskiyar maganar ne?

10
General Board / Re: grammar sentences
« on: March 06, 2009, 04:51:55 PM »
 :) :) maganar manya yara sai kallo.

11
Islam / Re: DAJJAL - (ANTI-CHRIST)
« on: March 05, 2009, 02:12:51 PM »
PS, if u were intrigued by what u have just read, please visit the website www.edars.com and listen some more on signs of Qiyamah and many many many more lectures on the sirah of Nabiyy and his companions and other lectures on Islam in general. Highly recommended.Kaiii Aunty, ubangiji dai ya saka da alkhairi, wi was visited the website wallahi very interesting. Kuma we have now another wurin karin ilmi (Especially mu da bamu san da wurin ba).

Haka ake son manya a wuri dama.

12
General Board / Re: grammar sentences
« on: March 04, 2009, 03:00:56 PM »
Very good topic wallahi don ko ba komai muna karuwa da topic din.  It's like ina class ne yanzu.

Aunty Huznaa & others thanks alots.

13
Ubangiji ya tayashi riko, Allah kuma ya kareshi daga sharrin masu shi, ya kuma baiwa mabiya ikon bi ta hanya madai-daiciya.

14

Amin, amma bakuzo ta'aziyya ba daga funakaye.

DB, ai tunda anyi addu'ar alkairi, fata dai Ubangiji ya karba mana.

15
Kano Forum / Re: ANPP is endorsing Governor Shekarau for 2011
« on: February 27, 2009, 11:42:24 AM »
Wannan dai kawai sai muce Ubangiji ya zaba mana mafi alkairi, i think is the best.

Pages: [1] 2 3 ... 9

Powered by EzPortal