Show Posts

This section allows you to view all posts made by this member. Note that you can only see posts made in areas you currently have access to.


Messages - yasirgwale

Pages: [1]
1
Kano Forum / Re: Mace-macen Aure
« on: October 25, 2007, 02:56:05 PM »
Assalamu Alaikum
Ni ina ganin bahaushe bai fahimci menene rayuwar aure ba domin idan da ya fahimci rayuwar aure to da yawan saki bai yawaita a tsakanin mazan hausawaba musamman ma bahaushen kano domin shi daban ya ke dasauran hausawa domin baya tolaraiting nonsence ko kadan shi ya sa har a wasu jihohin suke tsoran aurawa bakano yarinya domin bashida hakuri.

Abuuthman Yasir Ramadan Gwale
+234 07031667126

Pages: [1]

Powered by EzPortal