Tsakanin maza da mata, suwa kake/kike ganin sukafi kunya?

Started by Dante, June 19, 2004, 06:30:10 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Tsakanin maza da mata, suwa sukafi kunya?

Maza sunfi
4 (21.1%)
Mata sunfi
11 (57.9%)
Dai-dai wa dai-da suke
2 (10.5%)
Bansani ba
2 (10.5%)

Total Members Voted: 19

Voting closed: June 19, 2004, 06:30:10 PM

Anonymous

Quote from: "handy_man"Mata sunfi kunya.

one,


Quote from: "kit kat"Hattara dai handyman, wallahi idan yar yanzu ta tafka ma wani rashin kunyar sai ka gwammace kida da karatu!  .


two, ....

this what am talking about.

Bebeji

Tabbas mata sunfi kunya.
Ga misali, sai kuga gardi ya zauna muku a waje da guntun wando ba riga, amman baza ka taba ganin mace ta fito tsiraraba kuma wanna na cikin kaidojin musulci. Saboda haka kunya ma cikon musulunci ne. Gaskiya mace me kunya na naci sha'awa mata wanda basu da kunya sam ban ganin su da daraja.
Amman mazan ma wallah akwai mugayen fitsararru wanda kaman am musu tankaden tsakin rashin kunya akansu. Akwai shedanun maras sa kunya mazan ma!