Ziyara naje duniyar Mars, shi ne kuma.....

Started by Dala, January 18, 2004, 02:10:30 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Dala

Sannunku kanoonliners,

Anyi mana rasuwa ne a can duniyar Mars. Ko da yake can har yanzu Internet Connection baije musu ba, shiyasa bana iya loggin don naji labari!
Naji ana ta fadar rashin mutunci akan party din mu A.P.P?

Kai MUDACRIS wai kaine abokin hamayyar mu ko? kai da HAUSANICIOUS da wani DANTE JR kuna kiran kanku A.O.P.P ba? MUDACRIS, HAUSANICIOUS, DANTE JR, da duk ma wani dan A.O.P.P, beware op za KOFATO.

Kuma an gano mana ku a CBN da Swiss Bank, kuna fitar da wasu makudan kudi Buhu-Buhu domin wannan coming election din ko! amma duk da haka nasan bazaku iya komai ba  don baza kuci zaben nan ba.

Naji ance wai kun bawa GOGANNAKA da INEC officials $2 bn, akan su murgude wannan zabe kuci ko!

Hahahaha, Ina yiwa INEC official warning sosai da sosai, don kada suji KOFATO na dukan kofar dakinsu cikin daddare!

INEC officials, banda Magudi, mun sani cewa A.O.P.P sun gama siye ku!

Har ma da wani text message free suka bodewa kanoonliners ko? to ina mai tabbatar muku da cewa A.P.P zata bude Pam-pon FURA da NONO ga kowane kanoonliner har bakin komputer screen din kowa, in har dai munci zabe!
     
          A.P.P (Aljanu & Peoples Party) - The winning farty 2004.

        Presidential candidate:- Tsumburbura.
        Vice presido: - Masoyi
        Ministan ciki da waje:- DanBanza Reloaded.

Saboda haka, We a za winners of kanoonline  elections 2004. A.O.P.P Supporter's kuna ina ne?

Ibro2g, Ummita, EMTL, Gimbiya, Kofa, Dymequeen,  kunyi shiru baku ce komai ba? duk muna nemanku don mu zauna a tattauna yadda zamu bullowa wannan abu.

Ko kuma 'yan A.O.P.P din ne?

Dante

Allah ya ji kan rai, in musulmi ne.

Ashe kuma aljanu har sun fara yiwa mutane sharri!
Who said that A.O.P.P has bribed the INEC officials?

Na lie u talk!

For u'r information, Mudacris is the next presido of
Kanoonile.

   (LOUD) up  A.O.P.P !!!
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

*~MuDa~*

QuoteSannunku kanoonliners,

Anyi mana rasuwa ne a can duniyar Mars. Ko da yake can har yanzu Internet Connection baije musu ba, shiyasa bana iya loggin don naji labari!
Naji ana ta fadar rashin mutunci akan party din mu A.P.P?

Kai MUDACRIS wai kaine abokin hamayyar mu ko? kai da HAUSANICIOUS da wani DANTE JR kuna kiran kanku A.O.P.P ba? MUDACRIS, HAUSANICIOUS, DANTE JR, da duk ma wani dan A.O.P.P, beware op za KOFATO.

Kuma an gano mana ku a CBN da Swiss Bank, kuna fitar da wasu makudan kudi Buhu-Buhu domin wannan coming election din ko! amma duk da haka nasan bazaku iya komai ba ?don baza kuci zaben nan ba.

Naji ance wai kun bawa GOGANNAKA da INEC officials $2 bn, akan su murgude wannan zabe kuci ko!

Hahahaha, Ina yiwa INEC official warning sosai da sosai, don kada suji KOFATO na dukan kofar dakinsu cikin daddare!

INEC officials, banda Magudi, mun sani cewa A.O.P.P sun gama siye ku!

Har ma da wani text message free suka bodewa kanoonliners ko? to ina mai tabbatar muku da cewa A.P.P zata bude Pam-pon FURA da NONO ga kowane kanoonliner har bakin komputer screen din kowa, in har dai munci zabe!
? ? ?
? ? ? ? ? A.P.P (Aljanu & Peoples Party) - The winning farty 2004.

? ? ? ? Presidential candidate:- Tsumburbura.
? ? ? ? Vice presido: - Masoyi
? ? ? ? Ministan ciki da waje:- DanBanza Reloaded.

Saboda haka, We a za winners of kanoonline ?elections 2004. A.O.P.P Supporter's kuna ina ne?

Ibro2g, Ummita, EMTL, Gimbiya, Kofa, Dymequeen, ?kunyi shiru baku ce komai ba? duk muna nemanku don mu zauna a tattauna yadda zamu bullowa wannan abu.

Ko kuma 'yan A.O.P.P din ne?

Wai ke ina tsammanin a Mars din kika gan mu a SWISS bank da CBN ko? Kuma na ga baza ma ki ci wannan zaben ba saboda har kin fara yi wa INEC officials guda rashin kunya ko ba haka ba? Gashi mu tin ma ba'a zabe mu ba mun fara free text message a Dantata Online with ze helf op Hon. Dante Jnr, ke sai de Surutu ba aiki? Yaushe POMPOM Fura Da NoNO zata kafu? Shaura kice zaki kaffa rijiyan Hotdog da Crocrodile pie, kuma bari ingaya miki ba na jin Tsoron Kofato, na ji ma Hon. Hausanicious ya kawo mun rahoto cewa anyi wa wata yarinya Rukkiyya, kuma ke kika kama ta? To baza mu barki ki kama yan Kanoonline ba kin ji?
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

Dala

Quote

Ai ba rashin kunya nayi wa INEC ba! Gaskiya na fada.
Anganku a CBN da Swiss bank kuna fita da kudi don
wannan Election din. Ko karya ne?

Wai ku A.O.P.P ko? zaku gaya musu ne.

BEWARE of the KOFATO cikin dare! haha hahaha......

Due to u'r comment & the sharri of the INEC official bribery,
u'r party must be disqualified from the kanoonline Presidential
candidate!

According to the kanoonline constitution of 2001;
section 3 chapter 9, no one is allowed to harrase
the Election candidates!

GOGANNAKA, tell her more about the kanoonline constitution!
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

Dala

Quote

Due to u'r comment & the sharri of the INEC official bribery,
u'r party must be disqualified from the kanoonline Presidential
candidate!

According to the kanoonline constitution of 2001;
section 3 chapter 9, no one is allowed to harrase
the Election candidates!

GOGANNAKA, tell her more about the kanoonline constitution!

[/quote

*~MuDa~*

Quote

Dante, you harrase me too much. you are going to
givin us problem with ze election, but dont worry
we will do your medicine. (zamuyi maganinku).

Beware of the KOFATO.

Wallahi baki isa ba! KO Sarauniyyarku wannan na Mars dinan tayi mana kadan!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

kofa

QuoteSannunku kanoonliners,

Anyi mana rasuwa ne a can duniyar Mars. Ko da yake can har yanzu Internet Connection baije musu ba, shiyasa bana iya loggin don naji labari!
Naji ana ta fadar rashin mutunci akan party din mu A.P.P?

Kai MUDACRIS wai kaine abokin hamayyar mu ko? kai da HAUSANICIOUS da wani DANTE JR kuna kiran kanku A.O.P.P ba? MUDACRIS, HAUSANICIOUS, DANTE JR, da duk ma wani dan A.O.P.P, beware op za KOFATO.

Kuma an gano mana ku a CBN da Swiss Bank, kuna fitar da wasu makudan kudi Buhu-Buhu domin wannan coming election din ko! amma duk da haka nasan bazaku iya komai ba ?don baza kuci zaben nan ba.

Naji ance wai kun bawa GOGANNAKA da INEC officials $2 bn, akan su murgude wannan zabe kuci ko!

Hahahaha, Ina yiwa INEC official warning sosai da sosai, don kada suji KOFATO na dukan kofar dakinsu cikin daddare!

INEC officials, banda Magudi, mun sani cewa A.O.P.P sun gama siye ku!

Har ma da wani text message free suka bodewa kanoonliners ko? to ina mai tabbatar muku da cewa A.P.P zata bude Pam-pon FURA da NONO ga kowane kanoonliner har bakin komputer screen din kowa, in har dai munci zabe!
? ? ?
? ? ? ? ? A.P.P (Aljanu & Peoples Party) - The winning farty 2004.

? ? ? ? Presidential candidate:- Tsumburbura.
? ? ? ? Vice presido: - Masoyi
? ? ? ? Ministan ciki da waje:- DanBanza Reloaded.

Saboda haka, We a za winners of kanoonline ?elections 2004. A.O.P.P Supporter's kuna ina ne?

Ibro2g, Ummita, EMTL, Gimbiya, Kofa, Dymequeen, ?kunyi shiru baku ce komai ba? duk muna nemanku don mu zauna a tattauna yadda zamu bullowa wannan abu.

Ko kuma 'yan A.O.P.P din ne?

Tsunburbura an dawo lafiya? kuma makara nayi shiyasa ban samu na biki ba zuwa can Mars.amma still we together i wait to finish some touches ne.anyway ya mutanen mu na can duk suna nan kalau. kuma naga Americans suna so su yi wani mistake that they will regrete for the rest of their lives.wai they are claiming sun je mars coz mun san karya ne.  da sun hadu da mutanen mu nacan irin su AJALWADU DA KUSUBUKU DA KUMA KE(TSUNBURBURA).amma rabu dasu baza mu bar su suyi aikin daza suyi ba.ga fili ga mai doki.Do they think we r  Iraqis?hmmmm.
n GOD i trust

*~MuDa~*

Daman kai ma Aljani ne ba mu sani ba? Yau she kai yi metamorposing ne into Aljani? kai amma dai ka hadu, amma kuma ni dai na san cewa aljanu suna da wani irin mugayen sunaye masu wuya fronounciation, but ur own is just 2 easy?....LOL
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc