Bazazzagi ya kada bakano

Started by bamalli, June 08, 2010, 01:32:54 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

bamalli

Wani bazazzagi ne ya niki gari ya tafi birnin kano tare da Mahaifiyarsa domin ya kalubalanci Jama'ar Kanawa akan maganar da suke yi,wai 'kano tunbin Giwa ko da me ka zo an fi ka'.yana isa wani dandazon kanawa sai yayi sallama 'Assalamu alaikum jama'ar kanawa 'na zo ne da uwata guda daya' a nuna mini mai biyu' sai suka yi shiru daga nan ne ake cewa bazazzagi maganin Bakano.