Ta'aziya -- Salisu Danyaro Has Lost His Father

Started by Abdalla, July 23, 2004, 01:36:12 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

dan kauye

ALLAH YA JI KANSHI,YA RAHAMCHE SHI,ALLAH YABA IYANLANSA HAKURIN DANGANA,MUKUMA ALLAH YA SHIRYA MU YA SA MU CHIKA DA IMANI IDAN TAMU TAFIYAR TAZO.AMEEN SUMMA AMEEN!
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

Barde

May his soul rest in peace, Allah yagafartamasa, mukuma Allah yasa mucika da imani.
im

Dan-Sokoto

Mallam Salisu!

Allah ubangiji ya gafarta ma sa. Mu kuma Allah ya sa mu gama da duniya lafiya, ya sa mu mutu da imani a cikin addinin musulunci - Ameen!

Dan-Sokoto

SAAHIB 92

ALLAHUMA AGFIRHU,WARHAMHU
ALLAHUMA NAWWIR KABRAHU, WA'AHSIN MUDKHALAHU.

ALLAH YA BAKA HAKURIN JURE RASHI.
MA'ASSALAM.[/b]
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI

mlbash

ALLAHU AKBAR!
ALLAH YA JIKANSHI YASA ALJANNA CE MAKOMARSA.
KUMA ALLAH YA ALBARKACI ABIN DA YA BARI, YA RAYA SU CIKIN TAFARKIN ADDININSA, AM
ALLAH YA BAKU HAKURIN JURE WANNAN BABBAN RASHIN..
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

salizone

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN!
Allah yayi masa rahama, ya kyautata makwancin sa.
Amin.