Gargadi

Started by Hussayne, January 30, 2017, 02:30:05 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 4 Guests are viewing this topic.

Hussayne

 
Idan na tuna ba nan zan tabbata baaaaaa; raina ba dadi shikai ba.

Ranar da nishi ya kareeeeee; iko da mulki su watse.

Yanzun ne, goben ne...? Oho dai; kai dai mu dage mu samu mu dace!

"Toshe chan", "ya'be chan"; ita ko tsutsa ta more, abinda yai saura...ya bi 'kasa.

Bari shirme, daina cuta, dage da da'a ga ALLAH; in an kiya kuwa...a kwankwadi nadama.
...
hussainishehu.blospot.com