Kai Jama'a meke faruwa

Started by DanGatanUwa, March 07, 2003, 03:15:34 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

DanGatanUwa

kai mike faruwa ne a wannan wurin ne? To nide barin na gaya muku gaskiya turanci bai ishe ni ba,dole kudin ga yin hakuri dani.domin ya kamata lallai lalllai ina tare daku a wannan daban samari da yanmata.
ayani!Labari!Karya!

Aydee Fella

Barka da Iso .Wai DGU kai dan iskan wani gari ne ,bari na baka shawwara anan ba'a masu shigan sauri don za'a bude ka. Amma kai tsami ne fa abokina.
never rat out yur friends n alwaiz keep yur mouth shut"

Hafsy_Lady

Kaga dan gatar uwaaaaaaaaaaaaa................

Barka da suwa
What you see is what you get[/b]

Aydee Fella

hAHAHAHA his a lunatic never mind him. na manta Turanci bai ishe ka ba amma sai kayi hakuri.
never rat out yur friends n alwaiz keep yur mouth shut"

DanGatanUwa

Haba ke ya zaki yi mun haka..yar rabi (1/2.....) dake .ba tashin hankali bane domin duk abun Labari!Karya!Magana!  Da fadin Gaskiya ne.
ayani!Labari!Karya!

Hafsy_Lady

Dangataruwaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaaa, lallai ma dangataruwaaaaaaaaaaaaaaaaaaaa hmmmm kaga dangataruwaaaaaaaaaaaaaaa llai zamu saka kafa daya................kaga dangataruwaaaaaaaaaaaaa ::) Mallam sannu da zuwa. Ba turanci, lalai wani daungataruwaaaaaane be je makaranta ya koyo turanci ba? mu ana muna hausaenglish ne..aaaaaaa yare biyu a daya ba ;)i
What you see is what you get[/b]

DanGatanUwa

Ke da zaki taimaka ki rage kiran wannan sunan zaifi dadi.
ayani!Labari!Karya!

Hafsy_Lady

What you see is what you get[/b]

Blaqueen

da Hunniez Gettin Money Playin Niggaz Like Dummy

sir-bash

dangatanuwa kai dan iskan wani gari ne.amma kar kaji komai nine niggan ka na farko
owa ya ci Buran Ubanshi

Ihsan

Quotekai mike faruwa ne a wannan wurin ne? To nide barin na gaya muku gaskiya turanci bai ishe ni ba,dole kudin ga yin hakuri dani.domin ya kamata lallai lalllai ina tare daku a wannan daban samari da yanmata.

Ufff...ay daga sunan ka ma ga alama nan...no english,only singlish... ;D
greetings from Ihsaneey

Ibro2g

Kai...wannan waje ma toh! Ama, dan gatan Uwa...this is not a name, u r yapping urself. Besides, if u wanna hold on like that, u must appear only in the beef section.Okay, by orders of da gobna.
Safety and Peace