Maraba da Zuwa Filin wasa kwakwalwa

Started by JiboNura, January 22, 2004, 09:15:04 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Nuruddeen

Quote from: "JiboNura"SANNUNKU DA ZUWA FILIN WASA KWAKWALWA!
Barkanku da zuwa yanar gizo gizo. Sai kowa ya bararraje ya hau yayi shanya. Dama aka muke ko ba haka ba onliners?

Filin zai yi tambayoyi akan littattafai kamar haka:
*Magana Jari ce
*Iliya dan mai karfi
*Ruwan Bagaja
*Sauna
Da sauransu.
Saboda haka wannan satin Za muyi tambayoyi ?ne akan ?Magana Jari ce kawai. Saura kuma sai mako na gaba idan Allah ya kai mu.

Tambaya ta farko: Gogannnaka ko kuma ince Gwani na gwanaye. A labarin Mai Arziki ko a Kwara ya sai da Ruwa, akwai wani Yaro ?wanda Inna ta Nakasar da shi ta mai da shi mai kusumbi. Ya ya sunan wannan yaro? Idan ba zaka iya ba sai ka bada Gari Waziri ya fada maka.

Tun da naga babu hausawan kwarai acikin gidannan bari na amsa muku tambayoyin daya bayan daya.
Amsar tambaya ta farko: sunan yaron Bawa
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Nuruddeen

Quote from: "JiboNura"SANNUNKU DA ZUWA FILIN WASA KWAKWALWA!
Barkanku da zuwa yanar gizo gizo. Sai kowa ya bararraje ya hau yayi shanya. Dama aka muke ko ba haka ba onliners?

Filin zai yi tambayoyi akan littattafai kamar haka:
*Magana Jari ce
*Iliya dan mai karfi
*Ruwan Bagaja
*Sauna
Da sauransu.
Saboda haka wannan satin Za muyi tambayoyi ?ne akan ?Magana Jari ce kawai. Saura kuma sai mako na gaba idan Allah ya kai mu.

Tambaya ta biyu: Gareka Hausanicious, ko kuma dan Hausa. Bala da Nwanko sun tafi wani Gari domin a raba masu gardama. Bamu sunan wannan Garin?

Amsar tambaya ta biyu: sunan garin Randagi
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Nuruddeen

Quote from: "JiboNura"SANNUNKU DA ZUWA FILIN WASA KWAKWALWA!
Barkanku da zuwa yanar gizo gizo. Sai kowa ya bararraje ya hau yayi shanya. Dama aka muke ko ba haka ba onliners?

Filin zai yi tambayoyi akan littattafai kamar haka:
*Magana Jari ce
*Iliya dan mai karfi
*Ruwan Bagaja
*Sauna
Da sauransu.
Saboda haka wannan satin Za muyi tambayoyi ?ne akan ?Magana Jari ce kawai. Saura kuma sai mako na gaba idan Allah ya kai mu.

Tambaya ta uku: Mudacris, A cikin Labarin Rai na kama kaga Gayya. Akwai wani Tsuntsu da ya addabi Jama'a. Ya ya sunan wannan Tsuntsun?

Amsar tambaya ta uku: Sunan wannan tsuntsu Yautai
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Nuruddeen

Quote from: "JiboNura"SANNUNKU DA ZUWA FILIN WASA KWAKWALWA!
Barkanku da zuwa yanar gizo gizo. Sai kowa ya bararraje ya hau yayi shanya. Dama aka muke ko ba haka ba onliners?

Filin zai yi tambayoyi akan littattafai kamar haka:
*Magana Jari ce
*Iliya dan mai karfi
*Ruwan Bagaja
*Sauna
Da sauransu.
Saboda haka wannan satin Za muyi tambayoyi ?ne akan ?Magana Jari ce kawai. Saura kuma sai mako na gaba idan Allah ya kai mu.

Tambaya ta hudu:Ummita, bamu sunan Yaro mai dan tsuntsun nan da ake kira Kanari. Bari ma na danyi maki matashiya. Shi ne wanda Sarkin Garinsu ya aika a kira shi domin yana matukar son waannan Tsuntsu.

Amsar tambaya ta hudu: Sunan wannan yaro Mansur. Wallahi ku bani hakuri ko kuma na ci gari.