tsarin karba karba ya dace da kano

Started by bichisafiyanu, November 23, 2004, 06:17:00 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

bichisafiyanu

shin wai me yasa baza a kawo tsarin karba karba ba amulkin gwamnatin jihar KANO wato a tsakanin shiyyoyin yan majalisun dattawa guda uku da muke dasu.[/b]

Anonymous

wannan tsari yayi domin mu dama muna neman wannaan abu musammam mu yan yankin kano ta arewa wanda ta kunshi kannanan hukumomi guda goma sha uku
danbatta ,bichi,tsanyawa,kunchi,bagwai,shanono,gwarzo,kabo,tofa,sd/tofa,r/gado,makoda,gabasawa.
hakika anbarmu a baya  bamu taba yin gwamnaba