Naija Girls in the univeristy lyfe

Started by Ba'are X, December 13, 2004, 10:06:59 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Ka/Kin yarda mata suke zuwa jami'a (University) ?

Eh, na yarda
8 (72.7%)
A'a, ban yarda ba
3 (27.3%)

Total Members Voted: 11

Voting closed: December 13, 2004, 10:06:59 PM

Ba'are X

Quote from: "Anonymous"So do you mean that university lifestyle of unmaried women is bad or what?

Go to B.U.K or Uni gwags at night and see for yourself what 'ya'yan musulmai mata are up to  :oops:

The thing is just so.......

Anonymous

Quote from: "Malam Nasidi"Malam bari na dan maka wata tambaya. Babarka tayi makaranta?

eeehh, babata ni kam tayi makaranta. domin har yanzu tana koyarda karatu a makarantar framare ta kananan dalibai a jihar kano.

amma su yadda iyayensu suka tarbiyyantar dasu, shine daidai ga 'ya'yan musulmai. amma idan ka duba yadda iyaye na wannan zamani suke sakaka ga 'ya'yansu, abin sai lahaula.

Ba'are X

Where is everybody? this just typical discussion, dont just read the topic without saying anything, post your views on the matter

Hafsy_Lady

Quote from: "Anonymous"
Quote from: "Malam Nasidi"Malam bari na dan maka wata tambaya. Babarka tayi makaranta?
eeehh, babata ni kam tayi makaranta. domin har yanzu tana koyarda karatu a makarantar framare ta kananan dalibai a jihar kano.
YOU TELL HIM LIKE IT IS!!!! Gayamishi!

Nnaaayi.... you can stop your fellow female generation and descendants from going to MAKARANTAAAAA, it is that simple!

Yet the most ironic thing Ba'are  :? , you have failed to give me a concrete, solidified, genuine, legitimate & the ultimate reason why women should not go to unifasiti :roll:  Biko......ow ELABORATE on the kind of problems women face!

(pokes zeezee in his rib cage, whispers silently)....you wait & listen, it all comes down to what women wear in unis....
What you see is what you get[/b]

Hafsy_Lady

Quote from: "Ba'are X"
Quote from: "Hafsy_Lady"Ba'are incase bakasaniba, ko annabi yace mata su nemi ilimi.  

1.)  Ke yanzu hafsy, yadda ake neman illimi haka annabi yace mata ku nema? Musulunci yace mana mu aurar daku a lokacin da kuka balaga (Maturity). A duk lokacin da mai-gida ya bari 'yarsa har tayi jinin haila  (Period) a gidansa, to fa akwai alhaki a kansa. "Yanzu iyaye da dama basa tunanin wannan, sai ayi ta barin 'ya'ya mata sakaka suna yadda suka ga dama".


2.)  I agree the fact that ya kamata mata su koyi aikin likita (Doctors & nurses) but apart from that, wane irin aiki ne kuma ku mata kukeso da dole sai kunyi a rayuwarsu? Others suna karanta Business studies, Accounting, LAW.........


3.)  Duk abinda nake fada a nan shine; "Abinda Ubangiji yace ne mu musulmai mu dinga yi, Kada mu sake mu barka a cikin gidanjenmu har kuyi (Period) dinku twice.

4.)  Idan in su iyayen naku ne suka manta da fadar Allah, aikinku ne ku tunatar dasu abinda Allah ya fada "Dasu aurar daku da wuri dinnan ba sai lokacin dasuka ga dama ba". Idan kuma ba haka  ba, to daku dasu duka zaku gamu da ubangijinku.

*Coughs* Brother Ba'are maganan namu ai baiyi nisa haka ba, we all know about growing up and parenting. I took this topic very lightly and jokingly in a way but now I was reading old topics and I taught GOD HELP YOUR FEMALE CHILDREN COS THE WAY YOU GOING ON, I DONT KNOW WHAT THEY MAY THINK OF DEY DHADDI! Anyway abun danake son ka gane shi, yadda kake debo maganganu kake zubawa ba tare da duba su sosai ba shine kawai ka kwaba confusion ta tafi abunka ka bar irinmu thinking whats up with this man? In response to your four rather mind confusing points, I lay mine:

1.Women should not reach age of maturity at home. Kuma she should never look for ilimi till she is married. Ko Jahiliya period bantaba jin haka ba. Now don Allah how does it relate to Uni? So as long as she gets married zata iya zuwa uni? Tambaya numba one!

2. A'a let me give you a sense of reasoning. There is something called CHOICE! I for one told my parents pop & clear with the greatest respect, that if I want to study I will and if I dont they shouldnt bother preparing me for it so ba dole muke neman aiki ba. Mind you akwai difference din JOB AND PROFESSION. You gatta qualify to get paid as a doc! And apparently you are saying a woman should under no circumstances choose a field of qualification only that of a medical practioner. With all due respect and with all my might I beg to differ here, what makes a doctors proffession differ from another feild? The only difference is a female doc to check a female patient. Now what is wrong with having a female mediator to help restore marriage on the brink of divorce? Is that not a profession? I do not go further because I would end up writing long. To cut short. In the Qur'an a wace surah, wace ayah Ubangiji mai girma yace kada mace ta nemi ilimi kowace iri so long it is not haram sai dai NA LIKITA kawai. Ina tambayanka yallabai?

3. A'a yau munga abun ji. La haula laku wata inna lilah....what kind of man are you? Ranka yadade, kasan akwai hadisin da yace do what concern you and leave what does not. Na daya am not your daugther and you may have a daugther my age (Kai! which I very much doubt) or not. Yanzu ina ruwanka da yayan wasu, tarbiyantar da naka. Give them your best and your reward God shall not deprive you. Na tabbatar har ga Allah watakila you have cousins maybe neice or nephews or even SISTERS per se wanda are adults and are not wedded, so idan zaka ma fara ganar damu fara da naka mana. You have to understand dan adam tara yake bai cika goma ba. Kuma a kullum kowa yana neman gafara a inda muka saba ma Allah, kuma nayi imani Allah will not send us straight to hell just because we are adults and not married. KO KASAN KOMAI DA LOKACINSHI! How many zillions of you'ngins do we have today not married. Allah has his time, besides he gave us time to DO WHAT WE WANT TO DO. MUNA NEMAN ABUN DA YACE MU TASHI MU NEMA. YACE MU NEMA ABUN HANNUNMU KADA MUSA IDO A NAWASU. YACE MU NEMI CI DA SHA. YACE MU NEMI ILIMIIIIIIIIIIII. So idan an nemi ilimi lefine Malam Ba'are? Ai ba zaman BANZA MATA KEYI BA. Idan ma kace haka, wasu mazan me sukeyi if not likewise!

4. Aiko duk wanda ya manta fadan Allah to zamanshi na duniya masifane. MY OWN PARENTS HAVE SPOKE GODS WORDS RIGHT FROM THE DAY I WAS BORN IN MY EARS AND TILL PRESENT. WANNAN BA BARAZANA BANE BA KUMA SHOW OFF BANE BUT ALHAMDULILAH MY PARENTS GAVE ME THE BEST TARBIYYAH EVER AND AM FOREVER GLAD. I WAS BROUGHT UP AND TAUGHT ABOUT RIGHTEOUSNESS, I WAS BROUGHT UP AND TAUGHT TO BELIEVE, TO HAVE FAITH, TO PRAY AND BE SAVED, TO DO AWAY EVIL & DISBELIVE EVIL, TO HAVE IMAN & the wholeeeeeeee...........So you just cant come up saying idan iyayenmu sun manta and so on zamu gamu da Allah. Ko kasan Allah mai yanda yaso ne. Yana yafewa bayinshi laifuka iri iri. Sai naga an yafe wa MACE MAI ZAMAN BANZA AMMAN TABA KARE RUWA TA SHIGA JANNAH! To what makes you believe that we gonna go meet him, sai kace you are some sort of future teller, ko su kansu batatune balle kai dan adam!

INSTEAD INASON IN GAYAMAKA THAT KA TABBATAR ABUN DA KAKE FADA DAI DAI NE KADA KA KAJE KAYI SABO KA GAMU DA ALLAH!

Finally.....I cant seem to rationalise with any of your points. First you said women should not attend uni cus of the way they dressed. Secondly you said once she is matured she sould be married and our parents will meet God......A'a where are we going here cus I really wanna know?
What you see is what you get[/b]