Allah ye kara muku kwarin gwuiwa

Started by Anonymous, November 01, 2003, 02:26:56 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 5 Guests are viewing this topic.

Anonymous

;)Na yi murnar ganin wannan shafi kuma ina da cikakken zai ciki wani gurbi na sadarwa ga Kanawa masu ci-rani.
Ina rokon Allah ya ba ku kwarin gwuiwar ci gaba da shi.