Lalle hausawa suna kokari

Started by Anonymous, December 25, 2003, 09:12:08 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Anonymous

A gaskiya kano on line in nan ta birge ni. saboda haka yidda ake zatan hausawa gamu ga irin mu, to gashinan muna da site kuma ma Kan (lalle na yarda kano timbin giwa). To Allah ya kara taimakawa.
 WELL DONE WALLAHI.

Anonymous