Assalamu alaikum !!

Started by Anonymous, June 10, 2002, 02:07:47 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 6 Guests are viewing this topic.

Anonymous

Assalamu alaikum !!
?Da farko ina yi wa mutan kano gaisuwa :D. Allah yajikan wadanda suka rasu amin :-[.Ni a gini na gwamnatin jihar kano yakamata ta dau mataki a kan wannan abu game da hasta rin jirgi ???.
bissalam :D
Chinade ;)