A dade ana yi sai gaskiya.

Started by Anonymous, September 21, 2002, 07:46:16 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Anonymous

Na ji dadin ganin wannan fili namu a internet.  Ina fatan zai abin amfani a gare mu da sauran hausawa.
Ya kamata wannan fili ya zama hanya ce da mu Kanawa zamu samu isar da sakonninmu ga gwamnati ba tare da tsoro ko bambadanci ba.
Ita kuma gwamnati ta yi amfani da shawarwarin da za rika bata.
A dade ana yi sai gaskiya.
Allah ya saka da alheri. Amin.
Hussaini Jibrin. :)

sdanyaro

Malam Hussaini Jibrin,

Assalamu alaikum. Kuma inna yi maka barka da zuwa wannan zauren na Kano Online Forum. kuma muna murna da godiya da wannan shawarar taka da kuma fantan zaka rik'a zagayo mu nan akai akai.

Haza wasalam.