HATSARIN JIRGI A KANO

Started by Anonymous, May 06, 2002, 10:50:48 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Anonymous

Assalamu alaikum !!
  Da farko ina yi wa mutan kano gaisuwa. Allah yajikan wadanda suka mutu amin.Ni a gini na gwamnatin jihar kano yakamata ta kai kamfanin jirgin nan kara. su yi shari'a dasu masu jirgin. saboda wannan ai ganganci ne a bar jirgi ba lafiya yana diban rayukan mutane.
bissalam!!

Anonymous

                                                                            daga akibu halliru                  
Assalamu alaikum !!
? Da farko ina yi wa mutan kano gaisuwa. Allah yajikan wadanda suka mutu amin.Ni a gini na gwamnatin jihar kano yakamata ta kai kamfanin jirgin nan kara. su yi shari'a dasu masu jirgin. saboda wannan ai ganganci ne a bar jirgi ba lafiya yana diban rayukan mutane.
bissalam!!
[/quote] ???