TAGWAYEN MASU

Started by bakinganga, August 15, 2004, 05:51:28 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

bakinganga

shin menene tarihin agwayen masu da maimartaba sarkin kano yake rikewa,kuma naji ance duk wanda aka nada sarki dole sai ya karbesu sannan zaizama sarki. 8)

Anonymous

bakinganga I totally gotta agree with you.

Sani Danbaffa

Quote from: bakinganga on August 15, 2004, 05:51:28 PM
shin menene tarihin agwayen masu da maimartaba sarkin kano yake rikewa,kuma naji ance duk wanda aka nada sarki dole sai ya karbesu sannan zaizama sarki. 8)

Ai tagwayen masu kamar tuta ce ko kuma abinda bature ke kira staff of office. Su ne iznin mulkar Birnin Kanon ai. Wanda duk aka ba shi ke da gari amma in zai bar gari sai ya boye a hannun amintaccen mai lura da su. A bincika a ji ai Dan Masani ina nan zai qara ma bayani. A lura da mass ne ko mess ake ce da shi wanda in majalisa za ta zauna sai an kawo si an aje. Kai amma bature ya raina mu! Ka san da an dauke shi wai duk abin da aka zartar ba doka ba ce! Amma mu tagwayen masun mu ba ruwan su da wannan shiririta!
Seek knowledge to be usefull to the society, help and spread happiness.