News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Cigiya 'yan uwa

Started by Ihsan, January 31, 2003, 11:14:36 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Jibo

A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

IBB

Barka da dawo wa Alhaji Jibo, Allah ya amshi Hajjin ka Amin. Ggnk thanx for the concern, unfortunately I pop in to place an announcement.

See announcement board

Thanx
IHS

Jibo

Quote from: IBB on January 15, 2009, 02:13:03 PM
Barka da dawo wa Alhaji Jibo,...

Barka da sabuwar shekarar Musulunci da ta gregory! ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

waduz

Da fatan Allah Ya fidda mu lafiya, amin.

gogannaka

Jibo ban gane irin wannan amsa sannu da zuwan ba.
Baka yiwo tsaraba bane? ha'a.
Ai ko charbi ko asuwaki ka ce a zo karba. Ko sai myself tayi ma buki ne?

Allah ya sa karbabiya ce Hajjin.
Amin waduz.
Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Quote from: Jibo on January 15, 2009, 11:28:45 AM
Amin! :-X

My belated welcome back, Jibo. Wallahi I was just recently thinking of leaving this forum, thats why I couldn't respond to that earlier on. Allah yasa maqbuliyace, amin.

TSARABA? ;D

IBB, welcome back, as well.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

waduz

Amin Muhsin. Amma dai kam ban gane wa Goga ba. Ya ce wai "Myself" buki??

Jibo

Quote from: gogannaka on January 17, 2009, 11:49:22 AM
Jibo ban gane irin wannan amsa sannu da zuwan ba.
Baka yiwo tsaraba bane? ha'a.
Ai ko charbi ko asuwaki ka ce a zo karba. Ko sai myself tayi ma buki ne?

Allah dai ya kyauta! Da na sami kaina wata kasa. Ai bata na yi tun ranar fita arfa har sai da aka gama aikin hajji. Yanzu haka ban san inda kayan tsarabar suka shiga ba balle a yi batun kaso! Kayan tsaraba dai sai wani hajjin. Domin har yanzu ban gama wartsakewa ba. Duk Alhajin da ya je Hajji bana to bacewa na daga cikin abubuwan da ya kamata a ce ya bada labari! Amma dai zaku shata nan gaba! :o
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

waduz

Muna ji, Muna gani, Muna kuma saurare, Ya Hajjaj!

Jibo

Aaha! Waduz! Ni bance ka yi waka ba. Kuma ni da na ce za'a sha mai ya kawo maganar ji da gani da kuma saurare?! ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

waduz

To, Ya Hajjaj, ma sha kenan, ko? Our "windows" are wide open ;D

Dan-Borno

where is gogannaka
where is bakangizo
where is turai yar'adua
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

waduz

Cmon DBN, u know where to find Turai 'Yaradua. But wait, any other Turai here?

Anyway, ina Mine-self, oof, I mean Myself, ne kam?

Goga, a dan taya ni dubi, ka ji? ;D

EMTL

Quote from: waduz on January 28, 2009, 01:26:34 PM
Anyway, ina Mine-self, oof, I mean Myself, ne kam?

Assalamu alaikum,
Waduz................. Allah (SWT) Ya bada sa'a
In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).

Muhsin

Nima wallahi I was yerternight thinking of GGNK's whereabout. He's been absent for a quite considerable time. Wish all is well with him and all other members who are absent, amin.

@Wadu,

Ba ruwana.  ::)
Myself, have you read him? ;D
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.