Kano-on-Liners ina maku Sallama domin Hausawa suna cewa "Bako da sallama aka sanshi inko babu sallama to Mugune". Ina matukar sha'wan wannan site din shiyasa nayi joining din ku. Kuma ina fatan Zama na tare da ku zai zamanto zama ce ta zumnuci, mutunci, da kuma karuwa irin ta addini da kuma ilimi.