Author Topic: Lalle hausawa suna kokari  (Read 3149 times)

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Anonymous

  • Guest
Lalle hausawa suna kokari
« on: December 25, 2003, 09:13:00 PM »
A gaskiya kano on line in nan ta birge ni. saboda haka yidda ake zatan hausawa gamu ga irin mu, to gashinan muna da site kuma ma Kano (lalle na yarda kano timbin giwa). To Allah ya kara taimakawa.
  WELL DONE WALLAHI.

Offline Ibro2g

  • Super Member
  • *****
  • Join Date: Nov 2002
  • Location: Katsina
  • Posts: 1302
  • Gender: Male
  • In Munich 23 died. In United they live FOREVER
    • View Profile
Re: Lalle hausawa suna kokari
« Reply #1 on: December 31, 2003, 01:48:37 AM »

You aint seen not`n yet sis. Sai ma kin dan zama member kin bar addiction ya hau kan ki!
Safety and Peace

 


Powered by EzPortal